Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya Afrika
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini Afrika
  • Kebbi Ta Ce Sama Sa Maniyyata 3,000 Ne Suka Biya Naira Biliyan 21.5 Na Kujerun Hajji Afrika
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
An Samu Bullar Cutar COVID 19 A Najeriya Afrika
Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya Labarai
Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu Afrika

Jirgin Sojin Saman Najeriya Yayi Hatsari a Jihar Neja
Published: December 6, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 6, 2025

Posted on December 6, 2025December 6, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Sojin Saman Najeriya Yayi Hatsari a Jihar Neja
Published: December 6, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 6, 2025
Jirgin Sojin Saman Najeriya Yayi Hatsari a Jihar NejaPublished: December 6, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 6, 2025

Wani jirgin yaki mai suna Alpha Jet na Rundunar Sojin Saman Najeriya ya yi hatsari a kusa da Karabonde, karamar hukumar Borgu ta Jihar Neja, a yau Asabar. hatsarin wanda ya faru misalin ƙarfe 4:10 na yamma, inda matukan jirgin biyu suka yi nasarar ficewa kafin jirgin ya faɗi ya kama da wuta. Jirgin, wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Sojin Saman Najeriya Yayi Hatsari a Jihar Neja” »

Labarai

Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin ta
Published: December 6, 2025 at 5:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 6, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin ta
Published: December 6, 2025 at 5:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin taPublished: December 6, 2025 at 5:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar Ƴan Jarida ta Najeriya ta sake tabbatar da aniyyarta na kare haƙƙin ’yan jarida da inganta walwalar su, yayin da ta bayyana nasarorin da ta cimma tare da sabbin shirye shiryen da take kaddamarwa a taron shugabannin yankin Arewa maso Gabas da aka gudanar a Yola, Jihar Adamawa. Shugaban ƙungiyar na ƙasa, Kwamared Alhassan…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin ta” »

Labarai

Gwannatin Jihar Kebbi Ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji 2026,
Published: December 6, 2025 at 2:05 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 6, 2025 By Bala Hassan No Comments on Gwannatin Jihar Kebbi Ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji 2026,
Published: December 6, 2025 at 2:05 PM | By: Bala Hassan
Gwannatin Jihar Kebbi Ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji 2026,Published: December 6, 2025 at 2:05 PM | By: Bala Hassan

Gwannatin Jihar Kebbi ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji wanda zasu biya cikin kwana goma. Da yake gabatar da jawabi a Ofishin shi na Hukumar Jin Daɗin Alhazzai ta Jihar Kebbi, Shugaban Hukumar, Alh Faruk Aliyu Yaro (Jagaban Gwandu) ya bayyanawa manema labarai cewa Gwannatin Jihar Kebbi ƙarƙashin jagorancin Mai girma Gwamna Comr Dr Nasir…

Ci Gaba Da Karatu “Gwannatin Jihar Kebbi Ta Arawa Maniyyata Kuɗin Aikin Hajji 2026,” »

Labarai

Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano
Published: December 6, 2025 at 10:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 6, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano
Published: December 6, 2025 at 10:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin KanoPublished: December 6, 2025 at 10:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da kama Muhuyi Magaji Rimingado, wanda shine tsohon shugaban hukumar yaƙi da cin hanci ta jihar ranar Juma’a, inda ta yi zargi wasu ‘yan siyasa da hannu game da kamun nasa. A sanarwar da  ofishin Kwamashinan Shari’a Abdulkarim Maude ta ce jami’an ‘yansanda ne suka kama lauyan a ofishinsa da…

Ci Gaba Da Karatu “Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano” »

Labarai

Rundunan  ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Ta Miƙa Miyagun Ƙwayoyi Da Ta Kama Wa NDLEA.
Published: December 6, 2025 at 8:51 AM | By: Bala Hassan

Posted on December 6, 2025 By Bala Hassan No Comments on Rundunan  ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Ta Miƙa Miyagun Ƙwayoyi Da Ta Kama Wa NDLEA.
Published: December 6, 2025 at 8:51 AM | By: Bala Hassan
Rundunan  ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Ta Miƙa Miyagun Ƙwayoyi Da Ta Kama Wa NDLEA.Published: December 6, 2025 at 8:51 AM | By: Bala Hassan

Rundunan  ‘Yan Sanda ta miƙa Miyagun Ƙwayoyi na kuɗi sama da Naira Miliyan 12 wa NDLEA. Rundunar ‘yan sanda ta Jihar ta mika Miyagun Ƙwayoyin da ta kama a shogon wani mai suna Ogbu Simon a garin Ningi wa Hukumar Hana sha da fataucin Miyagun Ƙwayoyin NDLEA. Da yake Miƙa miyagun kwayoyi wa hukumar Kwamishinan…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunan  ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Ta Miƙa Miyagun Ƙwayoyi Da Ta Kama Wa NDLEA.” »

Labarai

‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe
Published: December 6, 2025 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 6, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe
Published: December 6, 2025 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar GombePublished: December 6, 2025 at 8:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta bayyana cewa ta kama mutum bakwai da ake zargi da hannu a ayyukan masu garkuwa da mutane da kuma satar shanu a fadin jihar. A cewar sanarwar da rundunar ta fitar dauke da sahannun Jami’in hulda da jama’a na rundunar DSP Buhari Abdullah, an kama Abdullahi Ibrahim mai shekaru…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe” »

Tsaro

FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.
Published: December 5, 2025 at 11:09 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 6, 2025

Posted on December 5, 2025December 6, 2025 By Bala Hassan No Comments on FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.
Published: December 5, 2025 at 11:09 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 6, 2025
FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.Published: December 5, 2025 at 11:09 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 6, 2025

A ranar Juma’a 5 ga watan Disamba 2025, ne aka raba jadawalin ƙasashen da za su fafata a gasar cin kofin ƙwallon ƙafar duniya FIFA WORLD CUP, 2026 wadda za’ayi a kasashen Amurka, Mexico, da Kanada. Bikin raba jaddawalin ya gudana ne a birnin Washington na ƙasar Amurka. Heidi Klum da Kevin Hart tare da…

Ci Gaba Da Karatu “FIFA, Ta Raba Jaddawalin Rukuni Na Gasar Kofin Duniya 2026.” »

Wasanni

Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.
Published: December 5, 2025 at 7:33 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 5, 2025 By Bala Hassan No Comments on Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.
Published: December 5, 2025 at 7:33 PM | By: Bala Hassan
Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.Published: December 5, 2025 at 7:33 PM | By: Bala Hassan

Tsohon kocin Super Eagles kuma kyaftin Sunday Oliseh ya ba Eric Chelle shawara mai muhimmanci. Tsohon dan wasan Super Eagles Sunday Oliseh ya bukaci Eric Chelle da ya zamo mai tsauri da kuma kin amincewa da sa baki wajen yanke shawara kan fidda sunayen ‘yan Wasa na AFCON. Duk da fargabar da Oliseh ke da…

Ci Gaba Da Karatu “Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025.” »

Wasanni

Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu
Published: December 5, 2025 at 6:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 5, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu
Published: December 5, 2025 at 6:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci TinubuPublished: December 5, 2025 at 6:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Bola Ahmed Tinubu Ya Karɓi Baƙuncin Jakadan Ƙasar China, Yu Dunhai A ranar Juma’a, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya karɓi Jakadan China a Najeriya Mr. Yu Dunhai tare da wani jami’in ofishin jakadancin, Mr. Zhu Songbo, a fadar shugaban ƙasa. Ziyarar ta nuna ci gaba da dangantaka mai ƙarfi tsakanin Najeriya da China…

Ci Gaba Da Karatu “Jakadan Kasar Sin a Najeriya Ya Ziyarci Tinubu” »

Najeriya

Arteta, Arsenal Zata Yi Sauye-Sauye A Janairu,
Published: December 5, 2025 at 5:39 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 5, 2025 By Bala Hassan No Comments on Arteta, Arsenal Zata Yi Sauye-Sauye A Janairu,
Published: December 5, 2025 at 5:39 PM | By: Bala Hassan
Arteta, Arsenal Zata Yi Sauye-Sauye A Janairu,Published: December 5, 2025 at 5:39 PM | By: Bala Hassan

Arteta: Muna buƙatar mu farkawa da kuma shiryawa a watan Janairu Mai horas da ƙungiyar kwallon kafa ta Arsenal, Mikel Arteta ya bayyana cewa Arsenal za ta kasance a fadake kuma a shirye take ta yi sauye-sauye a lokacin Janairu dangane da abin da zai faru ba matsalolin raunin da suke fuskanta a yanzu. Manyan…

Ci Gaba Da Karatu “Arteta, Arsenal Zata Yi Sauye-Sauye A Janairu,” »

Wasanni

Posts pagination

Previous 1 … 160 161 162 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya
  • Gabanin Zaɓe: Jam’iyyun Siyasa Sun Ƙuduri Aniyar Kare Zaman Lafiyar Jihar Gombe
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ Afrika
  • Allah Ya Yiwa Shahararren Dan Jarida Saleh Shehu Ashaka Rasuwa Labarai
  • Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya Afrika
  • Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen Yuli Afrika
  • Tinubu Ya Nuna Alhinin Rasuwar Janar Rabe Abubakar, Ya Jajanta wa Iyalansa Afrika
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.