Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga Afrika
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai
Published: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Haka kwatsam, shugaba Donald Trump ya janye barazanar sanya kudin fito kan kayayyakin wasu kasashen Turai dake adawa da manufarsa ta mallakar yankin Greenland, ya ce ba zai yi amfani da karfin soja ba, ya kuma nuna alamun cewa akwai wata yarjejeniya da ake yunkurin kullawa domin warware wannan takaddamar dake barazanar rusa kawancen kasashen NATO.

A bayan da ya gana da sakatare janar na kungiyar tsaron NATO, Mark Rutte a kasar Switzerland wajen taron kolin tattalin arziki na duniya, Trump yace ana iya kulla yarjejeniya kan wannan tsibiri mai muhimmanci na Greenland mai mutane dubu 57, wadda zata biya masa bukatarsa ta kafa garkuwar makamai masu linzami da samun ma’adinai masu muhimmanci.

Ba a san wace irin yarjejeniya ce za a iya kullawa da zata biya bukatun Trump na neman mallakar wannan tsibiri kai tsaye ba, tsibirin da mutanenta da shugabanninta baki daya suka ce ba ta sayarwa ba ce.

Amurka

Post navigation

Previous Post: Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Next Post: Gobara Ta Tashi A Makarantar Koyon Jinyar Dabbobi Dake Jihar Kano

Karin Labarai Masu Alaka

Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri Amurka
Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili Amurka
Kakakin Majalisar Kasar Amurka Yana Tsaka Mai Wuya Game Da Kasafin Kudi Amurka
Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15 Amurka
Amurka Zata Fara Sayar Da Maganin Hana Kiba Da Jin Yunwa Amurka
Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Dalibin Jami’a Ya Rasa Ransa A Birnin Dakar Yayin Zanga Zanga
  • Kasar Zimbabwe Ta Samar Da Dokar Tsawaita Mulkin Mnangagwa Zuwa 2030
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya
  • Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo
  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Marc Brys: “Eto’o Baiyi Adalci Ga Onana, Da Vincent, Ba” Wasanni
  • Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi Afrika
  • Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16 Tsaro
  • Motar Kungiyar Kwallon Kafar Bayelsa United Ta Yi Hatsari Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu: Naji Dadin Sako Daliban Neja Da Aka Sace Labarai
  • Kasar Sham Ta Sanar Da Tsagaita Wuta Tsakaninta Da Kungiyar Kurdawa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka
  • Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.