A mako mai karewanan al’ummar Gwana Dake Karamar Hukumar Alkaleri a jihar Bauchi Suna Cigaba da tserewa Suna barin muhallensu Sakamakon Hare-Haren ‘yan Bindiga a Yankin.

A zantawarsa da GTA Hausa Amurka Ke Magana game da lamarin Wani Mazaunin Garin Maikudi Lamido Futuk da Habib Sambo sun bayyana irin halin firgici da suka Samu Kansu.
Ga Rahoton Aliyu Bala Gerengi


