Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani Afrika
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi Afrika
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai Afrika
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari Afrika
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika

Jam’iyyar PDP Na Kara Tsunduma Cikin Mawuyacin Hali
Published: December 14, 2025 at 11:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Masu sauraron GTA Hausa Amurka ke Magana barkanmu da dawowa sabon shirin GA FILI GA DOKI da ke kawo muhawara tsakanin sassa biyu masu bambancin ra’ayi ko matsaya don tabbatar da gaskiya.

Duk mako sai wani sabon lamari ya fito da ya shafi babbar jam’iyyar adawar Najeriya PDP da kuma babban zaben Najeriya da za a yi in Allah ya kai mu 2027.

Dambarwar shugabancin PDP ta so zuwa karshe bayan babban taron jam’iyyar a Badun da ya fito da Barista Tanimu Turaki a matsayin shugaba amma ya na fama da tarnakin kara a kotu na hurumin zaben.

A wata alama ta neman kwatar kai ba don dambarwar jam’iyya ba, gwamnan Ribas Siminalayi Fubara ya yi wa fadar Aso Rock tsinke inda bayan ganawa da shugaba Tinubu sai ya garzaya Fatakwal ya ayyana ficewa daga PDP ya koma APC.

Ba mamaki don da kyar ya kwaci kan sa daga kahon zuka na ministan Abuja Nyesom Wike da dokar ta baci da ta kawar da shi na tsawon wata 6.

Fubara ya ce ya yi hakan ne don samun damar marawa shugaba Tinubu baya. Gwamnonin PDP na ta tsukewa kamar tafkin Chadi.

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2025/12/GA-FILI-GA-DOKI-EP-5-15-12-2025.mp3
Shirye-Shirye

Post navigation

Previous Post: Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya
Next Post: Duniyar Dambe A Makon Jiya

Karin Labarai Masu Alaka

ADC Ta Sha Damarar Gwabzawa Da APC A Zaben 2027 Shirye-Shirye
Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe Afrika
Shirin Manuniya Yau Juma’a 12.12.2026 Shirye-Shirye
Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
Shirin Ga Fili GA Doki Shirye-Shirye
Muhawara Mai Zafi Tsakanin APC da ADC Shirye-Shirye

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Jarman Deba Ya Kada Senata Goje A Zaben Fidda Gwani
  • Jami’an ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayi
  • Kotu Ta Bada Belin Nasiru El Rufai
  • Najeriya Da Jamus Sun Kulla Yarjejeniyar Zuba Jari
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba Labarai
  • Hotunan Hawan Sallah A Masarautar Bauchi Afrika
  • Wani Dan Bindiga Ya Harbi Dakarun Tsaron Cikin Gida Su Biyu A Washington DC Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Zata Farfado Da Cibiyar Koyon Sana’oi Ta Dangote Afrika
  • Tattalin Arzikin Kasar Uganda Zai Bunkasa A Wannan Shekarar Labarai
  • Gwamna Abba Gida-Gida Na Dari-Darin Shiga APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Magoya Bayan Nice Sun Kai Hari Wa ‘Yan Wasansu Wasanni
  • Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.