Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Gwamnatin Shugaba Trump Tana Cigaba Da Janye Jakadunta Zuwa Gida
Published: December 25, 2025 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dawo da jakadun Amurka da yawa gida da shugaba Donald Trump ya yi, zai kawo gibi ga manya masu wakiltar kasar a fiye da rabin kasashen saharar Afirka, abin da zai dagula kokarin da Amurkan ke yi na wanzar da wani tsari a yankin da Yayi fama da juyin mulki, da yake-yake a baya bayannan.

Tun bayan hawar sa kujerar mulki, gwamnatin Trump ta mai da hankalin ta ne kan aiwatar da diplomassiyar kasuwanci a Afirka, inda ta sauya daga bada tallafi zuwa cinikayya.

Trump ya nemi wanzar da zaman lafiya, da yarjejeniyar kasuwanci, da kuma samun amincewar bangarorin biyu, maimakon kai taimako kai tsaye.

Trump na bugun gaba cewa Amurka ita ce mafi dacewa wajen kawance da kasashen Afirka fiye da China, inda yaje yana da kudurin karfafa kawance, a wani yunkuri na kawar da tunanin da ake na ganin cewa Amurka ta yi watsi da Nahiyar inda China take kara shiga harkokin tattalin arziki.

Amurka

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri
Next Post: Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami

Karin Labarai Masu Alaka

Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar Nukiliya Amurka
Amurka Da Iran Zasu Tattauna A Kasar Oman Amurka
Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
A Hudubar Kirsimeti Paparoma Leo Ya Jajantawa Al’ummar Falatsinu A Yankin Zirin Gaza Amurka
Matsayar Iran Na Kera Makamin Nuclear Bazai Sanja Ba Afrika
An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
  • Rundunar ‘Yan Sanda Sun Ceto Wani Daga Hannun Masu Garkuwa Najeriya
  • Dubban Mutane Sunyi Zanga-Zanga A Kasar Australia Afrika
  • Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025 Wasanni
  • Anyi Rashin ‘Yan Jarida 6 A Jihar Gombe Sakamakon Hatsarin Mota Labarai
  • Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal Afrika
  • Zaben Fidda Gwani Ya Gudana Lafiya A Jihar Gombe Afrika
  • AFCON 2025, Jerin Abubuwan Da Aka Haramta Wa Magoya Baya Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.