Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran
Published: December 30, 2025 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ranar Litinin ya gargadi Iran cewa Amurka zata goyi bayan wani gagarumin farmaki kan kasar mudddin ta ci gaba da aikin kera makamai masu linzami, da kuma Nukiliya.

Mr. Trump ya kuma ja kunnen Hamas cewa zata fuskanci mawuyacin hali muddin bata amince ta kwance damara ba.

Da yake magana a wani taro da manema labarai tare da PM Isra’ila Benjamin Netanyahu, bayan ganawa da suka yi a wurin shakatawarsa da ake kira Mar-a-Largo a Florida, Trump yace yana samun bayanai cewa Iran tana aikin sake farfado da makamanta, bayan gagarumin harin da Amurka ta kai mata cikin watan Yunin bana.

Trump wadda a baya bayan nan ya kawo batun cimma yarjejeniya da Iran kan shirin Nukiliyarta, ya fadawa manema labarai cewa ganawarsa da Netanyahu ta maida hankali ne wajen ci gaba da aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya a Gaza wacce take tangal tangal da shike gaba aka kulla, da kuma damuwar da Isra’ila take dashi game da Iran, da kuma Hezbollah a Lebanon.

Iran wacce ta kara da Isra’ila na tsawon kwanaki 12, ta fada makon jiya cewa tayi gwajin makamai masu linzmi har sau biyu cikin wannan wata.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC
Next Post: Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha

Karin Labarai Masu Alaka

Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe Labarai
EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa Labarai
Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango Labarai
Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran Afrika
Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa Afrika
  • Ukraine Zata Sayi Iskar Gas Daga Mozambique Afrika
  • Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
  • Karamar Sallah: Hukumar Kashe Gobara A Gombe Ta Kuduri Aniyar Kare Al’umma Afrika
  • Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha Amurka
  • Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu Wasanni
  • ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sun Yi Awon Gaba Da Mata 13 A Borno Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.