Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Ruwan Sama Ya Dai-Daita ‘Yan Gudun Hijira A Gaza
Published: November 16, 2025 at 12:44 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ruwan sama mai yawa na farko na hunturun bana, ya jefa mutanen dake zaune a cikin tantuna na sansanin Muwasi a zirin Gaza, cikin yanayin damuwa, yayin da suke kokarin neman hanyoyin magance ambaliyar ruwa mai tsananin sanyi da kuma rashin muhalli a bayan da aka shafe shekaru biyu ana yaki.

Mazauna sansanin sun yi kokarin haka lambatu domin hana ruwa shiga cikin tantunansu yayin da ruwan sama ke ci gaba da sauka tun a jiya Jumma’a.

Wasu mazauna sansanin sun yi kokarin neman mafaka a kangon gineginen da suka lalace, duk da fargabar cewa wadannan kangaye na iya zubowa a kansu.

Majalisar Dinkin Duniya, ta ce Falasdinawa har dubu 425 da suka rasa  matsuguni, suka nemi mafaka a farkon wannan shekara a sansanin na Muwasi, inda mafi yawansu ke zaune cikin tantuna, ko bukkokin da aka yi da laida.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai
Next Post: Takaddama Ta Barke Tsakanin Lebanon Da Isra’ila Akan Bakin Iyaka

Karin Labarai Masu Alaka

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
Tsofin Ma’aikatan Gwamnati Sunyi Zanga Zanga A Jihar Neja Labarai
Boko Haram Ta Kai Hari Maiduguri Cikin Dare Afrika
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi Labarai
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji A Jihar Kebbi Afrika
Jirgin Hakar Mai Daga Turkiyya Ya Isa Mugadishu Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hukumar Tsaron Teku A Libya Tafara Janye Jirgi Mai Dauke Da Iskar Gas Labarai
  • Dangote Ya Bukaci ICPC Ta Binciki Shugaban NMDPRA Najeriya
  • Iran Tace Farisa Zata Kai Hari Kan Mayakan Amurka Amurka
  • Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe Najeriya
  • Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC Siyasa
  • Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe Amurka
  • Katsina United Ta Yi Jimamin Mutuwar Ɗan Wasanta Ozoh Wasanni
  • Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.