Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Amurkawa Suna Turuwa Zuwa Kasar Faransa Duk Da Rashin Jituwa A Tsakanin Kasashen
Published: February 20, 2026 at 1:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Duk da karin rashin jituwa da ake gani tsakanin gwamnatin Donald Trump da kuma Faransa, Amurkawa suna tururuwa zuwa Faransa, inda a bara kasar ta ga karin masu ziyara daga Amurka da kamar kashi 17 cikin dari, kamar yadda ma’aikatar kula da harkokin yawon bude ido ta fada ranar Alhamis.

Karin Amurkawa da suka kai ziyara turai bara yana aukuwa duk da faduwar darajar dalar Amurka, dalar tayi kasa da kamar kashi 10 cikin dari idan aka auna da kudin Euro.

Amurkawa fiye da milyan biyar ne suka kai ziyara faransa a shekara ta 2025, cikin mutane milyan 102 da suka kai ziyara kasar, kamar yadda ministan kula da harkokin yawon bude ido na Faransan ya fada. Mutane milyan 100 ne suka ziyarci faransa a shekara ta 2024, lokacin da ta zama mai masauƙin baki domin wasannin Olympics.

Amurka, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe
Next Post: An Garkame Dan Majalisa Watannin Takwas A Kasar Tunisiya

Karin Labarai Masu Alaka

An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara Afrika
Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa Afrika
Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
Gwamna Namadi Ya Amince Da Naɗin Sabon Sarkin Gumel Afrika
Papa Roma Leo Yace Zai Cigaba Da Sukan Yake Yake Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran Amurka
  • Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai Labarai
  • RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH Afrika
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara Afrika
  • CAF Ta Hukunta Samuel Eto’o AFCON 2025 Labarai
  • Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari Afrika
  • Tabbas Za’a Gudanar Da Gasar Firimiya Lig Ta Najeriya Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.