Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango
Published: February 24, 2026 at 11:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Uganda tana son sabon aikin layin dogo da take yi ya hade da Tanzania, kamar yadda yake kunshe cikin wasu bayanai da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani, wadda hakan zai baiwa kasar wata damar jigilar ma’adinai da suka hada da zinari, copper da kuma karafa.

Yanzu haka dai Uganda tana tura galibin kayayyaki da take kaiwa ketare ta tashar jirgin ruwa na Mombasa dake Kenya, tuni dama ta bada sanarwar shirinta na hade hanyoyin dogo daga kasar dana Kenya wadda ake aiki akai ahalin yanzu.

Takardun ma’aikatar ayyuka na Uganda ya nuna cewa hanyar dogon ko jirgin kasa zai tashi daga kan iyakar kasar da Tanzania zuwa kudanci da yankin kudu maso yammacin kasar, inda zai kare a garin da ake kira Mpondwe dake kan iyakar kasar da jamhuriyar demokuradiyyr kwango.

“Babban burin wannan aiki shine hade manyan sassan kasashen biyu masu arzikin ma’adinai, watau a Uganda da Tanzania zuwa ga tashar jirgin ruwa dake Dar es salaam, wadda zai taimaka wajen rage kudi da lokacin jigila,” kamar yadda takardun suka yi bayani.

Kimiya, Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Bankin Duniya Zaibawa Kasar Mozambique Lamunin Dala Bilyan Shida
Next Post: An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo

Karin Labarai Masu Alaka

‘Yan Sandan Najeriya Sunyi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda A Katsina Afrika
Matatar Man Dangote Zata Bada Kwangilar Sayar Da Gas Da Man Jirage Afrika
Barayin Waya Sun Yanke Yatsun Hannu Guda Biyu Da Gefen Kunne A Bauchi Labarai
Amurka Da Iran Sun Tattauna A Kasar Pakistan Afrika
Ambaliyar Ruwa Ya Tilastawa Dubban Jama’a Rasa Muhallensu A Morocco Afrika
An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka
  • Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran Afrika
  • Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz Afrika
  • Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi Labarai
  • ‘Yan Daba Sunkai Hari Kasuwar Waya A Kano Afrika
  • Ukraine Ta Tura Tawagar Kwarerru Zuwa Kasashen Larabawan Domin Basu Kariya Labarai
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
  • Ganduje: Mun Janye Shirin Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta A Kano Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.