Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe Makarantu
Published: November 24, 2025 at 11:29 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 25, 2025

Gwamnan Jihar Gombe, ya bayar da umarnin rufe dukkan makarantun jihar daga yanzu zuwa ranar Juma’a, 28 ga Nuwamba, 2025.

Shugaban Hukumar ilimi matakin farko a Jihar Gombe, wato SUBEB, Farfesa Esrom Jocthan Toro, ne ya isar da umarnin gwamnan yayin taro da ya gudanar da dukkan Sakatarorin Ilimi na ƙananan hukumomi a ofishinsa.

Farfesa Esrom ya tabbatar da kudirin Gwamna Inuwa Yahaya na ci gaba da kare rayuka da dukiyoyin jama’a, yana mai cewa umarnin rufe makarantu mataki ne na kariya domin kauce wa duk wani lamari marar dadi.

Ya ce dukkan jarabawa za a gudanar da su tsakanin yau da ranar Juma’a 28, tare da kira ga iyaye da kada su shiga damuwa domin gwamnati na ƙoƙarin tabbatar da tsaro yadda ya kamata.

Shugaban SUBEB ɗin ya kuma umarci dukkan Sakatarorin Ilimi da su tanadi duk bayanan da suka shafi makarantun da ke karkashin su, domin kwamitin farfaɗo da makarantun zai fara zagayawa wasu daga cikin makarantun da aka zaɓa domin tantancewa da nazari, kafin a bayar da shawarwari.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC
Next Post: Wasu Yara 50 Sun Kubuta Daga Hannun ‘Yan-Ta’adda

Karin Labarai Masu Alaka

Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11 Afrika
Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23 Afrika
Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
Isra’ila Tace Bazata Sake Kai Hari Kan Cibiyar Gas Ta Iran Ba Afrika
Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai Afrika
Jirgin Sama Mai Saukar Ungulu Ya Kashe Mutane Biyar A Tanzaniya Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jihar Borno Ce Tayi Nasara A Gasan Karatun Al Qur’ani Na Kasa Najeriya
  • An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
  • Zamu Tarwatsa Cibiyoyin Makamashi Da Cibiyoyin Mai Din Iran Amurka
  • Barau Jibril: Mu Ba ‘Yan Amshin Shata Bane A Majalisa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai Afrika
  • Lauya Bala: Tabbas Kotu Zata Soke Zaben Shugaban PDP, Turaki Najeriya
  • Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale Afrika
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Litinin 11.17.2025 Rediyo
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.