Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa Afrika
  • Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe Afrika
  • Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe Afrika
  • Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa Afrika
  • Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi Afrika

Kasashen Da Suke Kawance Da Amurka Sun Juyawa Trump Baya
Published: March 16, 2026 at 8:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Da dama daka cikin kasashe ‘yan kawancen Amurka sun yi watsi da kiran da shugaba Donald Trump yayi na su aike da jiragen yaki mashigin ruwa na Hormuz, abinda ya janyo suka daga shugaban na Amurka, wanda ya Zargi kasashen na yamma da nuna rashin godiya bayan shafe shekaru ana mara musu baya.

Daga cikin kasashen dake kawance da Amurka, da suka hada da Jamus, Spain da Italy sunce basu da wani shiri na aikewa da jirage don taimakawa wajen bude mashigin ruwa na Hormuz, wanda Iran ta rufe.

Shugaban Jamus Friedrich Merz, da yake magana a birnin Berlin, yace basu da umurni daga Majalisar Dinkin Duniya, ko Tarayyar Turai ko kungiyar NATO, ya kara da cewa fadar Washington bata tuntube su ba kafin ta fara yaki da Iran.

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya
Next Post: Kenya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kasar Rasha

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON Labarai
Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
Harin Da Israela Ta Kai Gaza Yayi Ajalin Mutane 27 Da Yara Uku Labarai
Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
Gwamnatin Bauchi: Ta Kaddamar Da Kwamitin Ma’adanai Labarai
Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • PDP Ta Tsayar da Goodluck Jonathan Takarar Shugaban Kasa
  • Hawan Gidan Gwamnati A Jihar Gombe
  • Hawan Babbar Sallah A Masarautar Kaltungo Dake Jihar Gombe
  • Sarkin Gombe Ya Yabi Nasarorin Inuwa Yahaya A Fannonin Tsaro Da Raya Kasa
  • Tinubu Ya Jaddada Aniyar Rage Tsadar Rayuwa Da Samar da Ayyukan Yi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 15 Da Wasu Fararen Hula A Benin Afrika
  • An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar Gombe Labarai
  • Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya Afrika
  • Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal Afrika
  • Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
  • Majalisar Dokokin Kamaru Ta Amince Da Wasu Sauye Sauye Afrika
  • An Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman Don Neman Zaman Lafiya Labarai
  • Yarjejeniyar Britaniya Da Mauritius Kan Tsibiran Chagos Cin Zarafi Ne Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.