Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani Afrika
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027 Afrika
  • Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa Afrika
  • Inuwa Yahaya Zai Jagoranci Tattara Masu Ruwa da Tsaki Na APC A Arewa Maso Gabashin Najeriya Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika

Sarkin Gombe Ya Ziyarci Gwamna Inuwa Yahaya
Published: March 22, 2026 at 8:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 25, 2026

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya karɓi ziyarar gaisuwar Sallah daga Sarkin Gombe, Alhaji Dr. Abubakar Shehu Abubakar III, a Fadar Gwamnati, yayin bikin Eid-el-Fitr na bana.

Wannan ziyara, wadda ta zama al’ada a jihar, na bawa Sarkin damar taya Gwamna da al’ummar Gombe murnar kammala azumin watan Ramadan, tare da ƙarfafa dangantaka tsakanin hukumomin gargajiya da gwamnati.

Ga Rahoton Wakilin Amurka Ke Magana a Gombe Aliyu Bala Gerengi

https://gtahausa.com/wp-content/uploads/2026/03/HAWAN-GIDAN-GWAMNATI.mp3
Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi, Wasanni

Post navigation

Previous Post: Taron Masu Mu’amala Da Kafar Facebook A Kano
Next Post: Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf

Karin Labarai Masu Alaka

Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson Amurka
Gwamnan Jihar Gombe Ya Umurci A Rufe Makarantu Labarai
Fiye Da Mutane 10 Sun Mutu A Hatsarin Hanyar Kano Labarai
Anyi Rashin Mutane Da Yawa Yayinda Bom Ya Fashe Ana Sallar Magariba Maiduguri Labarai
‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai
  • Tottenham Tana Da Damar Ɗaukar Ɗan Wasan Gefe Na Chelsea, Mykhailo Mudryk.
  • Maryam Dan’azumi Ta Koma Gida Bayan Zama Gwarzuwar Gasar Alƙur’ani
  • Goje Yace Bai Sauya Sheka Ba, Yana Shawara Kan Makomar Siyasar 2027
  • Nigeria Ta Samu Tikitin Gasar Wasan Beach Volleyball A Olympics Los Angeles 2028

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato Afrika
  • Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya Amurka
  • Amy Hunt Ta Zama Sabuwar Tauraruwar Wasannin Guje-guje Ta Birtaniya Wasanni
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta Afrika
  • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Jagoranci Tsohon Shugaban Kasar Najeriya Rangadi A Bauchi Afrika
  • Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya Afrika
  • Amurka Zata Hana Kwankwaso Shiga Kasar Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.