Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka
Published: April 4, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban wani bangaren Libya dake gabashin kasar, Khalifa Haftar, ya sayi jiragen yaki da basu da matuka wadanda alamu suka nuna kiran kasar China ne da kuma Turkiyya, kamar yadda wani bincike da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gano, duk da kudurin MDD wadda ya haramta sayar da makamai ga kasar mai gwamnati biyu a arewacin Afirka.

Hotuna da aka dauka da tauraruwar dan ‘Adam, sun nuna akalla jiragen drones uku a tashar jirage na soja dake Bengazi, mai tazarar mel 62 daga Begazin, da aka dauka daga watan Disemba zuwa yanzu. Wadanda babu bayanin saye ko kai su can.

An gani a fili wata na’ura shigen wacce ake yi wa irin wadan nan jiragen jagora da su zaune a fili.

Jiragen yaki marasa matuka sun taka muhimmiyar rawa a yakin da dakarun Haftar suka yi tsakanin shekara ta 2014-20, lokacin da mayakansa suka yi kokarin kifar da gwamnatin kasar da take a Tripoli mai samun goyon bayan DD, kan zargin wai tana bada mafaka ga ‘yan ta’adda da ‘yan banga zargin hukumomi da suke Tripoli suka musanta.

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz
Next Post: Amurka Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Fara Wata Tattaunawa

Karin Labarai Masu Alaka

Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari Amurka
Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai
‘Yan Sanda Sun Kama Masu Garkuwar da Mutane a Jihar Gombe Tsaro
Ministan Yaɗa Labarai Ya Yi Kira Ga Haɗin Kai Domin Bunƙasa Maɗaba’u Afrika
Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Ismail Ta Rasu Afrika
Mayakan M23 Sun Tsagaita Wuta A Gabashin Kwango Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Na ƙoƙarin Shiga Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Ta Barauniyar Hanya Wasanni
  • ECOWAS Zata Kafa Rundunar Yaki Da Rashin Tsaro Afrika
  • Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain Labarai
  • Chukwueze, Ya Ci Gaba Da Riƙe Rigarsa Mai Lamba 21 A AC Milan Wasanni
  • NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai Afrika
  • Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga Najeriya
  • ‘Yan Sanda Sunce Mutum Daya Ne Yakai Hare-Haren Jami’ar Brown Da Kuma Na MIT Boston Amurka
  • Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.