Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba
Published: April 9, 2026 at 6:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump na amfani da kalmomin addinin Kirista domin ƙarfafa goyon bayansa kan yaƙin da ake ƙara nuna rashin goyon baya a kansa da Iran, a cewar masana addini da siyasa. An kuma ce shugabannin addinin Kirista masu wa’azi (evangelical) na ƙara yaɗa wannan saƙo daga mimbari, suna bayyana rikicin a matsayin gwagwarmaya tsakanin alheri da sharri.

Trump, wanda ya sanar da tsagaita wuta na makonni biyu a ranar Talata, ya fuskanci ƙalubale wajen shawo kan Amurkawa su goyi bayan yaƙin, wanda ya haifar da tashin farashin makamashi, ya kashe sojojin Amurka da Iraniyawa, tare da ƙara rage masa farin jini a tsakanin masu zaɓe.

A kwanakin baya-bayan nan, ya riƙa komawa ga kalmomin addinin Kirista akai-akai, inda ya kira ceton wani matukin jirgin sama na Amurka da ya faɗi a Iran da suna “mu’ujizar Easter”, yana kuma nuna cewa hare-haren haɗin gwiwar Amurka da Israel suna da albarkar Allah.

Sakataren tsaro na Amurka, Pete Hegseth, ya ƙara tsananta wannan matsayi, inda ya ambaci nassoshin littafi mai tsarki don kare amfani da “ƙarfin tashin hankali mai yawa” kan abokan gaba, waɗanda ya ce “ba su cancanci jin ƙai ba.”

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka
Next Post: Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara

Karin Labarai Masu Alaka

Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya Afrika
Shugaba Tinubu Ya Taya Musulmai Murnar Sallah, Tare Da Kira Zuwa Ga Kishin Kasa Afrika
Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa Amurka
Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya Labarai
An Yi Barazanar Kaurace Wa Gasar Cin Kofin Duniya Labarai
Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • ‘Yan Tawayen Kasar Kwango Ne Suka Kai Hari Filin Jirgin Saman Kisangani Labarai
  • An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya  Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram Najeriya
  • Gwamnatin Najeriya Ta Taya Super Eagles Murnar Lashe Tagulla A Gasar AFCON Wasanni
  • Tarayyar Turai Zasu Kirkiro Sojojin Haɗin Gwiwa Labarai
  • An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika
  • Kocin Ranchers Bees Ya Yi Murabus Wasanni
  • Malami: Gwamnatin APC Ta Gaza – “Yan-Kasa Kuwa Na Da Katin Zabe” Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.