Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19 Afrika
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027 Afrika
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki Afrika
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko Afrika

Iran: Za A Gudanar Da Jana’izar Khamenei Bayan Kwanaki Goma Na Muharram
Published: June 9, 2026 at 1:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu shirya jana’iza ta musamman ga marigayi jagoran Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, sun sanar da cewa za a jinkirta gudanar da jana’iza da kuma binne gawarsa har sai bayan kwanaki goma na farkon watan Muharram.

Kamfanin Dillancin Labarai na Tasnim ya bayyana cewa, masu shirya taron, an ɗauki wannan mataki ne domin kammala shirye-shirye da tsare-tsaren da suka dace gabanin manyan bukukuwan tunawa da marigayin, waɗanda ake sa ran za su samu halartar al’ummar Iran da kuma baƙi daga ƙasashe daban-daban.

Tun da farko hukumomin Iran sun bayyana aniyarsu ta gudanar da jana’izar ƙasa ta kwanaki da dama, amma har yanzu ba a fitar da cikakken jadawalin lokutan jana’izar da kuma binne gawar ba.

Ana sa ran kwamitin shirya jana’izar zai sanar da cikakkun bayanai kan ranakun da wuraren gudanar da bukukuwan nan gaba kaɗan

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Post navigation

Previous Post: Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki
Next Post: Sabon Babin Tsaro A Najeriya: Gombe Ta Fito Da Tsarin Smart Security Na Farko

Karin Labarai Masu Alaka

Iran Zata Kawo Karshen Yaki Da Isra’ila Da Amurka Amurka
Isra’ila Takai Sabon Hari Tehran Ranar Lahadi Labarai
Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi Afrika
Matatar Man Dangote Ta Samu Tagomashi Daga Abokan Hulda Najeriya
An Saka Dokar Hana Fita A Karamar Hukumar Lamurde Jihar Adamawa Tsaro
Farashin Mai Ya Ragu A Kasuwar Duniya Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa Afrika
  • Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya Amurka
  • Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
  • Gwamnatin Kasar Guinea Ta Soke Wasu Jam’iyyun Siyasa Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Jinjinawa Saudiya Afrika
  • Iran Ta Kai Hari Matatar Mai A Kuwait Afrika
  • APC Ta Tsayar Da Usman Maijama’a Kallamu A Zaɓen Cike Gurbi Na Gombe, Kwami Da Funakaye Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.