Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Ilimi: Gidauniyar Danbayo Ta Tallafa Wa Ɗalibai Dubu Uku A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Ebola A Abuja Afrika
  • UNICEF Ta Miƙa Kwalayen Abincin Jinya Ga Yara Masu Tamowa A Gombe Afrika
  • Billiri/Balanga: Kotu Ta Bayar Da Umarnin Sabon Zabe, Amma Gwamnati Ta Yi Shiru – AB Ibrahim Afrika
  • Hukumomin Kashe Gobara A Gombe Sun Ƙarfafa Haɗin Kai Don Hana Gobara A Lokacin Bazara Labarai

Manchester United Na Dab Da Kammala Daukar Carlos Baleba Daga Brighton
Published: August 19, 2026 at 12:30 PM | By: Bala Hassan | Updated: August 19, 2026

Manchester United Na Dab Da Kammala Daukar Carlos Baleba

Manchester United na dab da kulla yarjejeniya da Brighton domin daukar dan wasan tsakiya na kasar Kamaru, Carlos Baleba.

Rahoton da David Ornstein ya fitar ya ce United ta yi tayin kusan fam miliyan 60, tare da karin fam miliyan 5 a matsayin kudaden kari, wanda zai iya kai jimillar kudin cinikin zuwa fam miliyan 65. Sai dai wannan tayin har yanzu bai kai adadin da Brighton ke bukata domin sayar da dan wasan ba.

Duk da bambancin da ke tsakanin tayin United da bukatar Brighton, tattaunawar na ci gaba cikin yanayi mai kyau, yayin da bangarorin ke kokarin cimma matsaya kan yarjejeniyar.

Baleba, mai shekaru 22, ya kasance daya daga cikin manyan ‘yan wasan da Manchester United ke zawarci, kuma kungiyar na ganin zai kara karfi da kuzari a tsakiyar fili.

Idan yarjejeniyar ta tabbata, Baleba zai zama daya daga cikin manyan sabbin ‘yan wasan da United ta dauka a wannan bazarar, yayin da kungiyar ke ci gaba da sake gina tsakiyar filinta.

A halin yanzu, babu cikakkiyar yarjejeniya, amma ci gaban tattaunawar na kara nuna cewa akwai yiwuwar cinikin ya kammala.

 

Wasanni

Post navigation

Previous Post: Arsenal Ba Ta Cikin Tattaunawa Kan Sayen Osimhen
Next Post: Gurbin Yaya Tongo: INEC Ta Tsayar Da 19 Ga Satumba Don Zaɓen Cike Gurbi

Karin Labarai Masu Alaka

Gasar Cin Kofin Nahiyar Afrika A Wannan Makon Wasanni
Sarkin Gombe Yayin Hawan Tudun Wada Labarai
Amy Hunt Ta Zama Sabuwar Tauraruwar Wasannin Guje-guje Ta Birtaniya Wasanni
Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai Wasanni
An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
Najeriya Na ƙoƙarin Shiga Gasar Cin Kofin Duniya 2026 Ta Barauniyar Hanya Wasanni

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Agadez: An Gudanar Da Jana’izar Mutane Da Suka Mutu A Wani Harin Ta’addanci
  • Ilimi: Gidauniyar Danbayo Ta Tallafa Wa Ɗalibai Dubu Uku A Gombe
  • Gwamnatin Najeriya Ta Tabbatar Da Bullar Cutar Ebola A Abuja
  • Tambuwal Ya Karyata Rahotannin Shirin Komawarsa APC
  • UNICEF Ta Miƙa Kwalayen Abincin Jinya Ga Yara Masu Tamowa A Gombe

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Ta Tsagaita Kai Hare Hare Makwabta Afrika
  • Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi Afrika
  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza Labarai
  • ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma Afrika
  • Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Sojoji Sun Dakile Harin ’Yan Ta’adda a Kukareta Afrika
  • Damara Ya Tallafa Wa Gasar Karatun Al-Qur’ani Da Naira Miliyan Biyar A Bambam Afrika
  • An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.