Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana
Published: January 23, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta yi wa manyan ‘yan siyasar Iraq barazanar sawa kasar takunkumi, ciki har da arzikin da ake samu daga man fetur, idan aka bawa ‘yan tawaye da Iran ke marawa baya matsayi a gwamnatin da zata yi mulki a gaba, kamar yadda wata majiya ta shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters.

Wannan barazana na daga cikin irin matakan da Shugaba Donald Trump ke dauka wajen ganin ya raunana tasirin da ‘yan tawaye masu alaka da Iran suke da shi a kasar Iraq.

Wakilin jakadancin Amurka a Baghdad, Joshua Harris ne ya kai sakon barazanar, a wata tattaunawa da ya yi da jami’an Iraq, da kuma shugabannin Shi’a, a cewar Jami’an Iraq, ta kuma wani da ya yayi wa kamfanin dillacin labarai na Reuters bayani game da labarin.

Tun bayan da ya hau mulki shekara daya da ta wuce, Trump abubuwa na kokarin durkusar da gwamnatin Iran, ciki har da biyowa ta makwabciyar ta Iraq.

Amurka, Labarai

Post navigation

Previous Post: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar Filato
Next Post: Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke

Karin Labarai Masu Alaka

Shugaban Amurka Zai Sake Aika Jirgin Yaki Gabas Ta Tsakiya Amurka
Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni Afrika
Majalisar Kwararrun Iran Ta Sanar Da Sabon Shugaban Addini Afrika
Kasar China Ta Sauka Daga Ragamar Bada Bashi Labarai
Kasar Amurka Tabada Tabbacin Bawa Ukraine Tsaron Shekarun 15 Amurka
Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai Amurka

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Rahoton Leken Asiri Yanuna Cewa Harin Amurka Bazai Samar Da Shugabanci A Iran Ba Afrika
  • Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar Tsaro
  • Rashin Kyawun Hanyoyi Babbar Matsalace A Najeriya Afrika
  • An Saka Dokar Hana Fita A Jos Ta Arewa Afrika
  • Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar Sudan Sauran Duniya
  • Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya Afrika
  • Hukumomi A Kasar Syri Lanka Suna Kokarin Fidda Jirgin Yakin Iran Daga Kasar Afrika
  • Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.