Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Watse A Tattaunawar Tsakanin Rasha Da Ukraine Batare Da Cimma Matsaya Ba
Published: January 24, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Asabar, Rusha da Ukraine sun tashi daga shawarwarin neman kawo karshen yakin tsakanin su, a zaman da Amurka ta shiga tsakani aka yi a Abu Dhabi, ba tare da an cimma wata yarejeniya ba, da Rasha ta kai hari Ukraine cikin dare wanda ya jefa mutane fiye da milyan daya cikin duhu yayinda kasar take cikin matsanancin sanyin hunturu.

Sanarwar da aka bayar bayan taron, bai nuna an cimma wata yarjejeniya ba, amma hukumomi a Moscow da kuma Kyiv duk sunce a shirye suke a yi zaman shawarwari nan gaba.

A sakon da ya wallafa a dandalin sada zumunta, shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine, yace sakamakon zaman da aka yi duka sassan biyu sun amince su koma su gayawa shugabannin kasashen abubuwa da aka tattauna akai, da zummar tsara shawarwari na gaba. Ya kara da cewa za’a sake zama watakil cikin mako mai zuwa.

Wani kakain gwamnatin hadaddiyar daular Larabawa, yace a karon farko jami’an Rasha da Ukraine sunyi ido hudu abunda yayi wuya a tsawon kusan shekaru hudu da fara wannan yaki, bayanda Rasha ta aukawa ukraine.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Sojoji Sunkai Farmaki Gidan Dan Adawa A Kasar Uganda Bobi Wine
Next Post: Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira

Karin Labarai Masu Alaka

Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf Amurka
Shugaban Kasar Madagascar Ya Kori Prime Minista Da ‘Yan Majalisa Afrika
Gwamnatin Tinubu Ta Karyata Kafa Kamfanin Gwal A Legas Labarai
Kasar Habasha Ta Cimma Matsaya Da Masu Binta Bashi Afrika
Hukumomin Taliban Sunce A Shirye Suke Domin Sulhu Afrika
An Kaiwa Sojojin Ghana Hari Da Makami Mai Linzami Afrika

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hukumar Zabe A Najeriya Ta Cigaba Da Rijistar Katin Zabe Labarai
  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan Afrika
  • Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s Tsaro
  • Tsofin Ma’aikatan Gwamnati Sunyi Zanga Zanga A Jihar Neja Labarai
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 15 Da Wasu Fararen Hula A Benin Afrika
  • Ana Cigaba Da Bincike Game Da Mutuwar Matar Da Likita Ya Manta Almakashi A Cikinta A Kano Najeriya
  • Gwamnatin Bauchi Ta Amince Domin Inganta Kasuwancin Nama A Jihar Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.