Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ana Cigaba Da Samun Hare Hare Da Jiragen Marasa Matuki A Sudan
Published: February 9, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Litinin shugaban rajin kare hakkin Majalisar Dinkin Duniya Volker Turk, ya ce hare-hare dake kashe mutane daga jirage mara matuki na drone suna ci gaba da afkuwa duk da rundunar sojojin Sudan sun kawo karshen mamayar da ‘yan tawayen RSF suka yi a biranen dake kudancin kasar.

Rundunar sojan Sudan sun ce sun kawo karshen kawanyar da dakarun ‘yan tawayen suka yiwa birnin al-Delani karshen watan Janairu, garin Kadugli kuma a farkon wannan watan, inda mazauna wajen suka sha fama da yunwa da rashin isassun magunguna saboda toshe hanyoyin shigowa da kayayyaki da ‘yan tawayen suka yi.

Amma duk da nasarar kwato biranen daga hannun ‘yan tawaye, duka bangarorin biyu na ci gaba da kai hare-hare ta jirage marasa matuki na drone, da yayi sanadiyyar rayuka, da kuma jikkatar fararen hula da dama, a cewar Mr Turk, lokacin da yake bayani ga Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya, a wata tattaunawa kan kasar Sudan a Geneva.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Tattalin Arzikin Kasar Botswana Zai Farfado
Next Post: Kasashen Daular Larabawa Tare Da Saudiya Da Jordan Sunyi Allah Wadai Da kasar Israel

Karin Labarai Masu Alaka

Ranar Lahadi Anyi Zaben Shugaban Kasa A Congo Afrika
Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta Afrika
Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki Labarai
Karo Na Biyu Cikin Kwanaki 29 An Samu Gobara A Kasuwar Katako Labarai
Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique Afrika
Mutum Mafi Tsufa A Saudiyya Ya Rasu Yana Da Shekaru 142 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango Labarai
  • Tattalin Arzikin Najeriya Ya Karu A Karshen 2024 Rediyo
  • An Bukaci Mabiya Addinin Kirista Da Suyi Koyi Da Rayuwar Yesu Najeriya
  • Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri Amurka
  • China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa Labarai
  • Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
  • An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • An Bude Makarantu A Najeriya Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.