Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ana Zargin Wani Dan Kasar Libya Da Fataucin Mutane
Published: January 16, 2026 at 10:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Libya zata gurfanar da wani dan kungiyar ‘yan ta’adda da ake zargin sa da hannu a wani kabari da aka gano gawawwakin mutane 25 don tuhumar sa da laifin fataucin mutane, a cewar ofishin Antoni janar na Libya ranar Jumu’a.

A shafin sa na Facebook, ofishin ya ce an aike wanda ake tuhumar zuwa kotu amma hukumomi sun samu hujjoji cewa ‘yan ta’addan sun shirya hijira da fataucin mutane kan hanyar da ta saba wa doka a birnin al-Kufra dake kudu maso gabashin Libya, da kuma birnin Ajdabiya da ke yankin gabashin kasar kuma Ofishin Antoni janar din be fadi sunan kungiyar ba.

Libya de ta kasance hanya babba da ‘yan gudun hijira ke amfani da ita wajen gujewa yaki da talauci a Afirka da Gabas ta Tsakiya.

Ba’a samu cikakken bayanin yadda masu hijirar su 21 suka rasa rayukan su ba, da kuma lokacin da suka rasu da lokacin da aka gano gawawwakin na su ba.

Ranar Juma’a ofishin Antoni janar na Libya  ya fitar da hotuna da ke nuna gawawwakin rufe cikin bakaken ledoji.

Tsaro

Post navigation

Previous Post: Limamin Da Ya Ceci Kiristoci Lokacin Rikicin Addini A Jihar Filato Ya Rasu
Next Post: ‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka

Karin Labarai Masu Alaka

Na Yi Murabus Ne Don Amurka Ta Keta Haddin Iraniyawa Amurka
Farashin Mai Yayi Tashin Gwaron Zabi Afrika
Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf Afrika
Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila Afrika
Shugaban Kare Hakkin Dan Adam Na Majalisar Dinkin Duniya Yace RSF Sun Aikata Zalunci Afrika
Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare Hare Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kotu A Kasar Tunisiya Ta Daure Wani Babban Dan Kasuwa Da Wasu ‘Yan Majalisa Afrika
  • Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama Najeriya
  • Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
  • Najeriya Ta Bawa Dan Takarar Guinea-Bissau Mafaka Afrika
  • An Kafa Majalisar Kotun Sulhu Ta Kano Labarai
  • Ga Fili Ga Doki Najeriya
  • Anfara Gangamin Kafa Dokoki Masu Tsanani Ga ‘Yan Luwadi A Senegal Afrika
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.