Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya
Published: December 31, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya
Published: December 31, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar SomaliyaPublished: December 31, 2025 at 5:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubban ‘yan kasar Somaliya sun yi zanga-zanga ranar talata a fadin kasar domin nuna rashin yarda da matakin da Isra’ila ta dauka na amincewa da ‘yancin yankin Somaliland, matakin da wasu kasashen fiye da 20 suka yi Allah wadarai da shi a zaman cin mutuncin diyaucin kasar Somaliya. A halin da ake ciki, shugaban Somaliya,…

Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Zanga-Zanga A Kasar Somaliya” »

Labarai

Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga Kasashen
Published: December 31, 2025 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga Kasashen
Published: December 31, 2025 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga KasashenPublished: December 31, 2025 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Mali da Burkina Faso sun ba da sanarwa da maraicen talatar nan cewa zasu haramtawa Amurkawa shiga cikin kasashensu, domin maida martani ga matakin da shugaba Donald Trump ya dauka na haramtawa ‘yan kasashen biyu shiga kasar Amurka. Wannan matakin da ministocin harkokin wajen kasashen biyu suka bayar da sanarwarsa a lokuta daban daban,…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Mali Da Burkina Faso Sun Haramtawa Amurkawa Shiga Kasashen” »

Afrika

Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry
Published: December 31, 2025 at 5:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry
Published: December 31, 2025 at 5:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea ConakryPublished: December 31, 2025 at 5:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakamakon wacin gadi da aka bayar na zaben shugaban kasa a Guinea-Conakry ya nuna cewa madugun juyin mulki Mamady Doumbouya, shine ya lashe zaben da gagarumin rinjaye Sakamakon na wucin gadi da aka sanar ranar talata ya nuna cewa Doumbouya ya samu kusan kashi 87 daga cikin 100 na kuri’un da aka jefa ran 28…

Ci Gaba Da Karatu “Anfara Samun Sakamakon Wucin Gadi a Kasar Guinea Conakry” »

Labarai

An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar Gombe
Published: December 30, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Posted on December 30, 2025December 31, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar Gombe
Published: December 30, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025
An Gudanar Da Jana’izar ’Yan Jaridan Da Suka Rasu A Jihar GombePublished: December 30, 2025 at 9:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 31, 2025

Yadda aka gudanar da Jana’izar ’yan jarida shida da suka rasu sakamakon hatsari a Jihar Gombe. An gudanar da sallar jana’izar ce a Babban Masallacin Bubayero da ke Fadar Sarkin Gombe.

Labarai

Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi
Published: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi
Published: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar KebbiPublished: December 30, 2025 at 8:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Rundunar ‘yan sanda a jihar Kebbi ta tabbatar da afkuwar fashewar bam da sanyin safiyar Talata a babban asibitin Bagudo, da ke karamar hukumar Bagudo ta jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Bashir Usman, ya fitar a Birnin Kebbi. Usman ya ce: “Muna son tabbatarwa mazauna yankin cewa an…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Abu Ya Fashe A Asibitin Bagudo Dake Jihar Kebbi” »

Tsaro

Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan
Published: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan
Published: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin TaiwanPublished: December 30, 2025 at 5:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

China ta kaddamar da wani rawan daji a ranar talata na tsawon sa’o’i 10 inda tayi amfani da makamai da albarusai sosai a kewayen Taiwan, kwana na biyu da take kaddamar da irin wannan matakin soja mafi girma a kewayen tsibirin, da zummar yi wa yankin zobe da nufin yanke ta daga duk wata gudumawa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar China Ta Kaddamar Da Rawar Daji A Yankin Taiwan” »

Labarai, Tsaro

Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha
Published: December 30, 2025 at 5:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha
Published: December 30, 2025 at 5:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban RashaPublished: December 30, 2025 at 5:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, Rasha ta zargi ukraine da kai hari kan gidan shugaban Rasha Vladimir Putin, daga nan tayi alkwarin zata dauki fansa duk da cewa bata nuna wata shaidar harin ba, tuni dai Ukraine tayi watsi da zargin, tana mai cewa Rasha tana kokarin tayi kafar ungulu akan shawarwarin neman kawo karshen yaki da kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha” »

Amurka, Labarai

Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran
Published: December 30, 2025 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran
Published: December 30, 2025 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar IranPublished: December 30, 2025 at 5:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ranar Litinin ya gargadi Iran cewa Amurka zata goyi bayan wani gagarumin farmaki kan kasar mudddin ta ci gaba da aikin kera makamai masu linzami, da kuma Nukiliya. Mr. Trump ya kuma ja kunnen Hamas cewa zata fuskanci mawuyacin hali muddin bata amince ta kwance damara ba. Da yake magana a…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Yayi Barazanar Goyon Bayan Hari Akan Kasar Iran” »

Labarai

Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC
Published: December 30, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Posted on December 30, 2025December 30, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC
Published: December 30, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025
Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPCPublished: December 30, 2025 at 5:06 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 30, 2025

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da soke bashin da gwamnati take bin kamfanin NNPC bilyan biyar da dori, Kamar yadda fadar shugaban kasa ta fada ranar Litinin. Wannan mataki yana daga cikin shirin da shugaba Tinubu ya dauka domin sabunta asusun NNPC da zummar bayyana komi gameda kamfanin a dai dai lokacin da NNPC…

Ci Gaba Da Karatu “Bola Ahmed Tinubu Ya Soke Bashin Da Gwamnati Take Bin NNPC” »

Najeriya

Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISIS
Published: December 29, 2025 at 11:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISIS
Published: December 29, 2025 at 11:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISISPublished: December 29, 2025 at 11:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan sanda kasar Turkiya tare da ‘yan kungiyar ta’addancin ISIS sun rasa rayukan su a wani artabu da aka yi da bindigogi a arewa maso yammacin Turkiya ranar Litinin, a cewar ministan harkokin cikin gida na kasar. Wannan ya biyo bayan tsare mutane 100 da ake zargin ‘yan kungiyar na ISIS ne, da suke…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Taho Mugama Tsakanin ‘Yan Sandan Turkiyya Da ‘Yan Kungiyar ISIS” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 114 115 116 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kungiyar Kwadago Ta NLC Ta Gudanar Da Zanga-Zanga Bisa Matsalar Tsaro Tsaro
  • ‘Yan Sandan Birnin New York Sun Karyata Zargin Jefa Bom Ga Masu Zanga Zanga Amurka
  • Fafaroma Leo Yayi Allah Wadai Bisa Karuwar Yake Yaken Gabas Ta Tsakiya Amurka
  • Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna Afrika
  • Yau Shekaru 60 Da Kisan Gilla Ga Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya, Sojoji Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Sama Da 80, Sun Ceto 34 Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.