Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki
Published: December 20, 2025 at 9:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki
Published: December 20, 2025 at 9:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar ShamakiPublished: December 20, 2025 at 9:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta musanta zargin da ƙungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta yi cewa, ana cin zarafi ko wulaƙanta waɗanda suka soki gwamnatin jahar. Wata sanarwar da kakakin gwamnatin jahar Ismaila Uba Misilli ya fitar da yammacin Juma’a, ta ce babu ƙamshin gaskiya a zargin da ƙungiyar ta yi bayan wani faifan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe: Babu Hannun mu a Cin Zarafin Kansilan Mazabar Shamaki” »

Siyasa

Matatar Man Dangote Ta Samu Tagomashi Daga Abokan Hulda
Published: December 20, 2025 at 9:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matatar Man Dangote Ta Samu Tagomashi Daga Abokan Hulda
Published: December 20, 2025 at 9:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matatar Man Dangote Ta Samu Tagomashi Daga Abokan HuldaPublished: December 20, 2025 at 9:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matatar Man Dangote ta ƙarfafa matsayinta a matsayin babbar cibiyar rarraba man fetur a Nijeriya, bayan rage farashin man zuwa naira ₦699 kan kowace lita da kuma sauƙaƙa mafi ƙarancin adadin saye daga lita miliyan 2 zuwa lita 250,000. Matakan sun ja hankalin ’yan kasuwar man fetur a faɗin ƙasar, inda ake samun fiye da…

Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Ta Samu Tagomashi Daga Abokan Hulda” »

Najeriya

Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bawa Gwamnan Kebbi Mukamin Kyautata Harkar Kiwo
Published: December 20, 2025 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bawa Gwamnan Kebbi Mukamin Kyautata Harkar Kiwo
Published: December 20, 2025 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bawa Gwamnan Kebbi Mukamin Kyautata Harkar KiwoPublished: December 20, 2025 at 7:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

NEC Ta Nada Gwamna Nasir Idris Shugaban Kwamitin Raya Kiwo Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya (NEC) ta nada Gwamnan jihar Kebbi, Comrade Dr. Nasir Idris (Kauran Gwandu), a matsayin shugaban sabon kwamitin raya harkar kiwo a Najeriya. An yanke wannan hukunci ne a taron NEC karo na 155 da Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Tattalin Arzikin Najeriya Ta Bawa Gwamnan Kebbi Mukamin Kyautata Harkar Kiwo” »

Najeriya

Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da Legas
Published: December 20, 2025 at 7:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da Legas
Published: December 20, 2025 at 7:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da LegasPublished: December 20, 2025 at 7:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tinubu zai ziyarci Bauchi don ta’aziyyar Sheikh Dahiru Bauchi Shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga Abuja a ranar Asabar domin kai ziyarar aiki zuwa jihohin Borno, Bauchi da Lagos, kamar yadda Fadar Shugaban Ƙasa ta sanar. A cewar wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban ƙasa, Bayo Onanuga ya fitar a…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Najeriya Bola Tinubu Zai Ziyarci Jihohin Borno,Bauchi Da Legas” »

Labarai, Najeriya

Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan
Published: December 20, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan
Published: December 20, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako SudanPublished: December 20, 2025 at 7:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sakataren gwamnatin Amurka, Marco Rubio, ranar Jumu’a, yace burin fadar Washington kan Sudan a yanzu shi ne mayar da makaman yaki, har zuwa cikin sabuwar shekara, don barin kungiyoyin agaji su kai taimako. Yayin da yake jawabi ga ‘yan jarida a wani taro da Manema labarai, Rubio ya ce kasashe suna bawa bangarori makamai, ciki…

Ci Gaba Da Karatu “Sakataren Gwamnatin Amurka Ya Bayyana Bawa Kungiyoyin Agaji Damar Kai Taimako Sudan” »

Amurka

An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza
Published: December 20, 2025 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza
Published: December 20, 2025 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A GazaPublished: December 20, 2025 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban asibitin Al Shifa dake birnin Gaza, Mohammed Abu Selmia, ya shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters ranar Jumu’a cewa, Palasdinawa 5 ne suka rasa rayukan su a wani hari da Isra’ila ta kai wata makaranta da ke bawa ’yan gudun hijirar yaki mafaka, a unguwar Tuffah dake gabashin Gaza. Ma’aikatar bada agajin gaggawa ta…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Falatsinawa Biyar A Wani Hari Da Isra’ila Takai Wata Makaranta A Gaza” »

Tsaro

Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai Ragu
Published: December 20, 2025 at 7:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai Ragu
Published: December 20, 2025 at 7:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai RaguPublished: December 20, 2025 at 7:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan kudin Bostwana, ya ce ranar Jumu’a, ­gwamnatin kasarta yi hasashen tattalin arzikin ta zai yi kasa da kashi kusan 1 cikin 100 a wannan shekarar, saboda sashen ta na ma’adanin diamond na ci gaba da fuskantar kalubale, yayin da yake gabatar da tantance kasafin kudi. A lokacin da aka gabatar da kasafin kudin a…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Kudin Botswana Yace Akwai Hasashen Cewa Tattalin Arzikin Kasar Zai Ragu” »

Amurka

Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya
Published: December 20, 2025 at 7:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 20, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya
Published: December 20, 2025 at 7:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 BayaPublished: December 20, 2025 at 7:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sashin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah wadai da hare-haren da ‘yan tawayen M23 ke kaiwa gabashin Jamhuriyar Demokradiyar Congo, inda ta bukaci Rwanda ta dena marawa ‘yan tawayen baya, kuma ta cire dakarun ta daga wurin, sannan majalisar ta kara wa’adin dakaraun ta masu samar da zaman lafiya a yankin. mambobin majalisar 15,…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Ta Bukaci Rwanda Ta Daina Marawa ‘Yan Tawayen M23 Baya” »

Afrika

Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: December 19, 2025 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: December 19, 2025 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: December 19, 2025 at 9:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin man fetur ya tashi ranar Jumu’a, akwai yiwuwar faduwarsa mako na biyu a jere saboda hasashen samar da shi da yawa, da kuma yiwuwar samar da yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin Rasha da Ukraine, ya kawar da dar-dar din da aka shiga na matsalar da ka iya aukuwa biyo bayan sarkafawa jiragen dakon man Venezuela…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Labarai

Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan
Published: December 19, 2025 at 9:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan
Published: December 19, 2025 at 9:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A SudanPublished: December 19, 2025 at 9:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da fararen hula 1000 suka rasa rayukan a lokacin da kungiyoyin dakaru ‘yan sa kai suka karbe ikon wani sansanin ‘yan gudun hijira da yunwa ta yiwa katutu a yankin Darfur na kasar Sudan, a watan Aprilu, wannan ya hada da kaso uku daga cikin su, wadanda aka yiwa kisan gilla, a cewar wani…

Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Fararen Hula 1000 Yunwa Ta Kashe A Sudan” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 123 124 125 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki Amurka
  • China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada Kai Labarai
  • Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar Afrika
  • Yohanna YD Buru: Makon Haɗin Kan Addinai Ya Ƙarfafa Ilimin Zaman Lafiya A Najeriya Labarai
  • Likitoci Masu Neman Kwarewa Zasu Shiga Yakin Aiki Afrika
  • Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai Afrika
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.