Kasar Ukraine Ta Yabawa Tarayyar Turai Bisa Bata Tallafi
Kasar Ukraine ta yabawa tarayyar turai bisa hukuncin da ta yanke na bata bashin euro biliyan 90, don taimaka mata zuwa nan da shekara, ko da kungiyar ta kasa cimma matsaya wajan samar mata da kudi daga kadarorin Rasha da aka rike. Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin, ya ce tarayyar turan ta sauka ne daga…
Ci Gaba Da Karatu “Kasar Ukraine Ta Yabawa Tarayyar Turai Bisa Bata Tallafi” »

