Gwamna Ahmad Aliyu Na Jihar Sokoto Ya Gabatar Da Kasafin Fiye Da Naira Biliyan 700
Gwamnan jihar Sokoto, a Najeriya Dr. Ahmad Aliyu Sokoto, ya gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 wanda ya haura Naira biliyan 700, inda ya bayyana kudurin gwamnatinsa na ƙarfafa harkokin kiwon lafiya da ilimi a jihar. Yayin gabatar da kasafin kuɗin ranar laraba, Dr. Ahmad Aliyu Sokoto ya bayyana cewa gwamnati za ta ware muhimman…

