Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki
Published: February 27, 2026 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki
Published: February 27, 2026 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara YakiPublished: February 27, 2026 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kakaki a ma’aikatar harkokin wajen Rasha Maria Zakharova, ta fada ranar Alhamis cewa duk wani yunkuri na tura sojojin Britaniya zuwa Ukraine zai ruruta wutan yakin ne ba ya kawo karshen sa ba. Birtaniya da Faransa sun ce suna da niyyar tura sojojin kasashen su zuwa Ukraine muddin aka cimma yarjejeniyar tsagaita wuta a…

Ci Gaba Da Karatu “Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Rasha: Tura Sojojin Birtaniya Ukraine Zai Kara Ta’azzara Yaki” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya
Published: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya
Published: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A NajeriyaPublished: February 27, 2026 at 5:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Ministan Matasa da Wasanni a Najeriya Solomon Dalung, ya jagoranci tawagar fitattun Malaman Kirista daga Arewacin Najeriya zuwa taron buda bakin azumin Ramadan da aka gudanar a Kaduna, inda aka sake jaddada al’adar shekaru 15 na ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai da fahimtar juna tsakanin Musulmi da Kirista. Ana gudanar da wannan taro na…

Ci Gaba Da Karatu “Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Nishadi

Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana
Published: February 26, 2026 at 9:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 26, 2026

Posted on February 26, 2026February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana
Published: February 26, 2026 at 9:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 26, 2026
Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A GhanaPublished: February 26, 2026 at 9:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 26, 2026

A Ghana mayakan kasar ta ruwa da sama suna aikin ceto wasu masunta wadanda wasu ‘yan Bindiga da ba’a san ko su wanene ba suka kai wa hari a kwale-kwale 4 da suke ciki hari a ruwaye dake gabar ruwa a tsakiyar kasar da asuba hin ranar Alhamis, kamar yadda bayanai daga rundunar mayakan kasar…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Ceto Masunta Daga Ruwa A Ghana” »

Labarai, Sauran Duniya

Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki
Published: February 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki
Published: February 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu YakiPublished: February 26, 2026 at 9:13 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Afrika ta kudu da Kenya a ranar Alhamis suke kara bayyana cewa ‘yan kasashen masu yawa ne aka yaudare su shiga yakin Rasha da Ukraine, domin hukumomi a Pretoria sun bada rahoton ‘yan kasar biyu sun mutu a fagen daga, yayinda wata kotu a Nairobi ta tuhumi wani mutum da laifin safarar ‘yan kasar 25…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi
Published: February 26, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi
Published: February 26, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare DangiPublished: February 26, 2026 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tarzomar da mayakan wucin gadi a Sudan da ake kira RSF a takaice suka yi a birnin al-Fashir, yana dauke dukkan alamomi na “kisan kare dangi,” kamar yadda ministocin wasu kasashen waje a hukumar kula da hakkin Bil’adama na MDD suka fada a cikin wata sanarwa da suka sake ranar Alhamis. Gungun kasashen sun sunyi…

Ci Gaba Da Karatu “Sanarwar MDD Ya Nuna Aniyar Mayakan RSF Na Kisan Kare Dangi” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa Uku
Published: February 26, 2026 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa Uku
Published: February 26, 2026 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa UkuPublished: February 26, 2026 at 10:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar kare hakkin ‘yan jarida ta ce an kashe ‘yan jarida 129 da ma’aikatan yada labarai a cikin aikinsu a bara, kashi biyu bisa uku Isra’ila ne ta kashe su. Shekara ta biyu kenan da kashe-kashen ‘yan jarida ya kafa tarihi kuma shekara ta biyu a jere da Isra’ila ke da alhakin kashi biyu bisa…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Kare Hakkin ‘Yan Jarida Tace Isra’ila Ce Ta Kashe ‘Yan Jarida Kashi Biyu Bisa Uku” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Baitul Malin Amurka Zata Bawa Venezuela Da Cuba Damar Sayar Da Mai
Published: February 26, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Baitul Malin Amurka Zata Bawa Venezuela Da Cuba Damar Sayar Da Mai
Published: February 26, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Baitul Malin Amurka Zata Bawa Venezuela Da Cuba Damar Sayar Da MaiPublished: February 26, 2026 at 10:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar Baitulmali ta Amurka ta ce a ranar Laraba za ta ba wa kamfanonin da ke neman lasisin sake sayar da mai na Venezuelan ga Cuba, kamar yadda jagorar da aka wallafa a shafin intanet na sashen ya nuna, matakin da zai taimaka wajen rage matsalar karancin man fetur a tsibirin. Tun bayan da Washington…

Ci Gaba Da Karatu “Baitul Malin Amurka Zata Bawa Venezuela Da Cuba Damar Sayar Da Mai” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

‘Yan Kasashen Afirka Da Dama Suna Fafatawa Da Rasha A Yaki Da Ukraine
Published: February 26, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Kasashen Afirka Da Dama Suna Fafatawa Da Rasha A Yaki Da Ukraine
Published: February 26, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Kasashen Afirka Da Dama Suna Fafatawa Da Rasha A Yaki Da UkrainePublished: February 26, 2026 at 10:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da ‘yan Afirka 1,700 ne ke fafatawa da Rasha a yakin da take yi a Ukraine, in ji ministan harkokin wajen Ukraine Andri Sybiha a ranar Larabar da ta gabata, inda ya kara da cewa Moscow na amfani da yaudara wajen yaudararsu. Da yake magana tare da takwaransa na Ghana, Sybiha ya ce ana…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kasashen Afirka Da Dama Suna Fafatawa Da Rasha A Yaki Da Ukraine” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Jirgi Marar Matuki Yayi Ajalin A Kallah Mambobin M23 9 Tare Da Kashe Kakakin Rundunar
Published: February 26, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgi Marar Matuki Yayi Ajalin A Kallah Mambobin M23 9 Tare Da Kashe Kakakin Rundunar
Published: February 26, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jirgi Marar Matuki Yayi Ajalin A Kallah Mambobin M23 9 Tare Da Kashe Kakakin RundunarPublished: February 26, 2026 at 5:04 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Harin da jirgin mara matuki da ya kashe kakakin rundunar M23 Willy Ngoma a gabashin Kongo cikin wannan mako ya yi sanadin mutuwar akalla mutane tara, amma bai samu nasara kan kwamandan sojojin na ‘yan tawayen, wanda ya tsira da ransa, kamar yadda wasu majiyoyi hudu suka shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters. Harin…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgi Marar Matuki Yayi Ajalin A Kallah Mambobin M23 9 Tare Da Kashe Kakakin Rundunar” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa
Published: February 26, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa
Published: February 26, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar AdamawaPublished: February 26, 2026 at 4:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Akalla mutane 25 ne aka kashe tare da kona gidaje da dama bayan wasu ‘yan bindiga sun kai hari a wasu kauyuka biyu, da yammacin ranar Talata a jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya, kamar yadda mazauna yankin da gwamnan jihar suka bayyana a ranar Laraba. Maharan sun kai hari a Kirchinga da…

Ci Gaba Da Karatu “An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 70 71 72 … 139 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe Amurka
  • Gwamnatin Tarayya Ta Bayyana Hadakar Ta Da Amurka Wajen Yakar ‘Yan Ta’adda Najeriya
  • Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita Labarai
  • Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar Amurka
  • Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas Najeriya
  • Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
  • Shugaban Kasar Tunisiya Ya Tsawaita Dokar Da Baci A Kasar Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.