An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau
Daruruwan mutane sun yi macin yau jumma’a a titunan babban birnin Guinea-Bissau, domin nuna rashin jin dadinsu da juyin mulkin da aka yi a watan da ya shige, tare da neman a sako shugabannin hamayya da aka kama aka tsare. Masu zanga zanga sun yi arangama da dakarun tsaro a Bissau a yayin da suka…
Ci Gaba Da Karatu “An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau” »

