Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya
Farashin danyen mai ya farfado da fiye da kashi daya cikin dari a yau laraba, bayanda shugaban Amurka Donald Trump, ya bada umarnin hana jiragen dakon mai da aka azawa takunkumi shiga ko fita daga Venezuela, al’amarii da ya kara jefa zaman dar dar ta fuskar siyasa a duniya, kuma ya rage fargabar da ake…
Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Farfado Fiye Da Kashi Daya” »

