Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu
Za’a dawo buga gasar cin kofin Afirka duk bayan shekaru hudu daga 2028, bayan wani muhimmin mataki da Patrice Motsepe, Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ya sanar a ranar Asabar. Motsepe yabai na hakan ne a lokacin wani taron manema labarai a Rabat Moroko Moulay Abdellah Complex, yana mai bayyana matakin a matsayin…
Ci Gaba Da Karatu “Motsepe, Daga 2028 AFCON Zata Sauya Daga Shekaru Biyu Zuwa Hudu” »

