Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya Ta Musanta Wani Labarin ƙarya
Ba a maye gurbin Gbajabiamila da Muri-Okunola ba — Fadar Shugaban Ƙasa Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya ta musanta wani labari na ƙarya da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya Shugaban Ma’aikatan Fadarsa (Chief of Staff), Hon. Femi Gbajabiamila, da Babban Sakataren Sirrinsa (Principal Private Secretary),…
Ci Gaba Da Karatu “Fadar Shugaban Ƙasan Najeriya Ta Musanta Wani Labarin ƙarya” »

