Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a
Shugabannin Fulani a Jihar Nejan Nigeria sun koka akan yadda suka ce Jami’an Tsaron ‘Yan-banga na cin zarafin Fulanin ba tare da tantance mai laifi ko mara laifi. Wannan dai yana zuwa ne bayan da aka yi zargin wasu ‘yan bindiga a yankin karamar Hukumar Mashegu sun ci zarafin shugaban kungiyar makiyaya ta Miyatti Allah…
Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a” »

