Malaman Addinin Musulunci Da Kirista Sunyi Bikin Cika Shekara 15 Na Iftar A Najeriya
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni a Najeriya Solomon Dalung, ya jagoranci tawagar fitattun Malaman Kirista daga Arewacin Najeriya zuwa taron buda bakin azumin Ramadan da aka gudanar a Kaduna, inda aka sake jaddada al’adar shekaru 15 na ƙarfafa zaman lafiya, haɗin kai da fahimtar juna tsakanin Musulmi da Kirista. Ana gudanar da wannan taro na…

