Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka
Published: April 8, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka
Published: April 8, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da AmurkaPublished: April 8, 2026 at 7:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fargaba ta ƙaru duk da tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran Natsuwa da aka samu bayan tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ya sauya zuwa fargaba a ranar Laraba, yayin da rikici ke ci gaba da ƙamari a yankin, inda Israel ta kaddamar da hare-hare mafi girma zuwa yanzu kan Lebanon, sannan Iran ta kai…

Ci Gaba Da Karatu “Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki
Published: April 8, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki
Published: April 8, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da YakiPublished: April 8, 2026 at 7:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasashen Amurka, Israel da Iran sun amince da tsagaita wuta na makonni biyu, an cimma yarjejeniyar ne biyo bayan shiga tsakani da Pakistan ta yi. Ana kuma sa ran jami’an Amurka da na Iran za su gana a ranar Juma’a domin tattauna hanyoyin samar da mafita ta dindindin. Duk da cewa Tehran da Washington sun…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Rundunar Sojin KTK Ta Harba Makami Teku
Published: April 8, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 8, 2026

Posted on April 8, 2026April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Sojin KTK Ta Harba Makami Teku
Published: April 8, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 8, 2026
Rundunar Sojin KTK Ta Harba Makami TekuPublished: April 8, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 8, 2026

Rundunar sojojin KTK ta ce kasar KTA ta harba wani makami da ba a san irinsa ba ta kan teku daga gabar gabashin kasar a yau laraba, a bayan wani gwajin makamin da ta yi ranar talata. Tun da fari rundunar sojojin KTK ta ce ta gano harba wani makami mai linzami dake cin dogon…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Sojin KTK Ta Harba Makami Teku” »

Afrika, Labarai, Tsaro

An Garkame Wani Babban Soja A Kasar Australiya
Published: April 8, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Garkame Wani Babban Soja A Kasar Australiya
Published: April 8, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Garkame Wani Babban Soja A Kasar AustraliyaPublished: April 8, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An garkame sojan da ya fi kowane soja a kasar Australiya samun lambobin yabo a gidan kurkuku, a yayin da lauyoyinsa suka kasa neman a yi belinsa bayan da aka kama shi bisa zargin aikata laifuffukan yaki. Kafofin labarai na Australiya sun ce jiya talata aka kama Ben Roberts-Smith mai shekaru 47 da haihuwa aka…

Ci Gaba Da Karatu “An Garkame Wani Babban Soja A Kasar Australiya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita Wuta
Published: April 8, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita Wuta
Published: April 8, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita WutaPublished: April 8, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A halin da ake ciki, ka’idoji guda 10 da Iran ta gabatar na kawo karshebn yaki a tsakaninta da Amurka da Iran, sun biyo bayan wasu ka’idojin ne guda 15 da Amurka ta gabatar mata ta hannun Pakistan da nufin kawo karshen yakin. Sharrudan na Amurka sun hada da tsagaita wuta nan take, da sake…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Da Amurka Sun Gindayawa Juna Ka’idojin Tsagaita Wuta” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni
Published: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni
Published: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na MakonniPublished: April 8, 2026 at 7:05 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka, ya yarda da shirin tsagaita wuta na tsawon makonni biyu da kasar Iran, ana saura sa’o’i biyu kafin wa’adin da ya ba hukumomin Tehran na su bude mashigin ruwan Hormuz, ko kuma ya sa sojojinsa su kai munanan hare-hare a kan cibiyoyi da kayayyakin bukatu na fararen hular kasar domin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi
Published: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi
Published: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Cigaba Da TashiPublished: April 7, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai yaci gaba da tashi a yau Talata, yayin da shugaban Amurka Donald Trump ya ci gaba da tsaurara maganar sa kan Iran, inda yayi barazanar daukan mataki mai tsanani idan taki bude mashigin ruwa na Hormuz. Man Brent crude futures ya tashi da kashi 0.5 cikin dari, inda kowacce ganga ta kama kan…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Cigaba Da Tashi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i

Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
Published: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka
Published: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen AfirkaPublished: April 6, 2026 at 8:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matatar mai ta Dangote a Najeriya, wadda ita ce mafi girma a nahiyar Afirka, ta kara adadin mai dake zuwa kasashen Afirka da suke fama da matsalar shigowa da kayayyaki saboda yakin Iran, a cewar matatar Aliko Dangote a ranar Litinin. Dangote yace matatar da take yin cikakken aikin tace mai na ganga 650,000 kowacce…

Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Ta Kara Yawan Mai Dake Zuwa Kasashen Afirka” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna
Published: April 6, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna
Published: April 6, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A KadunaPublished: April 6, 2026 at 8:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiya Mabiya addinin kirista a Najeriya sun musanta ikirarin da sojoji suka yi na cewa sun kubutar da mutane 31 da ‘yan bindiga suka sace a jihar Kaduna, inda suka ce mutanen har yanzu suna nan a tsare. Sojojin Najeriya sun fada ranar Lahadi cewa dakarun su sun kubutar da mutane farar hula, bayan da…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kiristoci Ta Karyata Kubutar Da Mambobin Su A Kaduna” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya
Published: April 6, 2026 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya
Published: April 6, 2026 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A NajeriyaPublished: April 6, 2026 at 8:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A kalla mutane 26 ne suka rasa rayukan su a wasu hare-hare daban daban guda uku a Nigeria cewar sojoji, da jami’a. An kashe a kalla mutane 17 ranar Asabar, lokacin da ‘yan bindiga suka farma mazauna unguwar Mbalom a yankin arewacin Gwer a arewacin jihar Benue. Gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia ya tabbatar da…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane 27 Sun Rasa Rayukan Su A Najeriya” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 23 24 25 … 64 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu Amurka
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
  • Masar Ta Kayyade Farashin Buradi A Kasar Afrika
  • Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin ta Labarai
  • Za’a Gurfanar Da Sojojin Da Ake Zargi Da Yunkurin Juyin Mulki Najeriya
  • Abu Mafi Daukar Hankali A Wasan Dambe Na Yau Wasanni
  • Kasar Spain Zata Bada Diyya Ga Iyalen Wadanda Da Suka Rasu A Hatsarin Jirgin Kasa Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.