Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a
Published: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a
Published: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’aPublished: April 10, 2026 at 10:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Djibouti zata gudanar da zaben shugaban kasa a yau Jumu’a, inda ake ganin shugaba mai ci a yanzu Isma’il Omer Guelleh zai lashe, ya ci gaba da mulkin da ya shafe shekaru 27 yana kai, bayan da majalisar kasar ta soke dokar data kayyade shekarun masu tsayawa takara, wadda da akwai ta zata haramta…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Gudanar Da Zaben Shugaban Kasa A Djibouti Yau Juma’a” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
Published: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado
Published: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasuwannin Hannun Jari Sun FarfadoPublished: April 10, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasuwannin hannun jari a nahiyar Asiya sun fara da nasara a safiyar a yau Jumu’a, amma kuma sun yi kasa bayan da ‘yan kasuwa ke tantamar dorewar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Amurka da Iran a wannan makon, da kuma zullumi kan tattaunawar wanzar da zaman lafiya tsakanin Isra’ila da Lebanon. Masu saka hannun jari sun…

Ci Gaba Da Karatu “Kasuwannin Hannun Jari Sun Farfado” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i

Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare
Published: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare
Published: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin DarePublished: April 10, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya gamayyar mayakan kungiyar Boko Harama da ISWAP sun kai hari na hadin baki cikin dare kan sansanoni daban daban a jihar Barno, har suka kashe wani janar da wasu sojojin kasar, kamar yadda wasu majiyoyin soji suka fada ranar Ahamis. Helkwatar mayakan kasar, sunce mayakan sun kai hari kan wata cibiyar sojoji da…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan Boko Haram Da ISWAP Sun Kai Hari Cikin Dare” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa
Published: April 10, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa
Published: April 10, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha WucewaPublished: April 10, 2026 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Britaniya ta tura dakarunta na ruwa domin hana jiragen ruwan Rasha masu tafiya karkashin ruwa yanke woyoyi da bututu-bututu da suke karkashin ruwa, Ingila tace jirgen ruwan na Rasha sun zauna a ruwayen da suke ciki da kewayen Ingila fiye da wata daya a farkon shekaran nan, kamar yadda ministan tsaron kasar John Healey ya…

Ci Gaba Da Karatu “Birtaniya Zata Hana Jiragen Ruwan Rasha Wucewa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe
Published: April 10, 2026 at 5:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe
Published: April 10, 2026 at 5:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin KasashePublished: April 10, 2026 at 5:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO Mark Rutte, yayi magana da wasu hukumomi na kasashe dake suke cikin kungiyar tsaro ta NATO cewa shugaba Trump yana son ganin shirye shirye kwarara cikin ‘yan kwanaki na kare mashigin ruwan Hormuz, kamar yadda wasu jami’an difilomasiyya uku daga turai suka gayawa kamfanin dilancin labarai na Reuters a…

Ci Gaba Da Karatu “Sakataren Kungiyar NATO Yayi Magana Da Hukumomin Kasashe” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil
Published: April 9, 2026 at 1:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil
Published: April 9, 2026 at 1:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST WudilPublished: April 9, 2026 at 1:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta sanar da shirin fara aikin gina babban rumbun samar da wutar lantarki ta hanyar hasken rana (solar minigrid) mai ƙarfin Megawatt biyu (2MW) a Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote (ADUST) da ke Wudil, a Jihar Kano. ​Wannan aiki yana ɗaya daga cikin shirye-shiryen inganta wutar lantarki a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tinubu Zata Samar Da Wutan Solar A Jami’ar ADUST Wudil” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Najeriya

Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump
Published: April 9, 2026 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump
Published: April 9, 2026 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba TrumpPublished: April 9, 2026 at 9:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jiya laraba wani alkali a kotun tarayya ya ja burki ma gwamnatin shugaba Donald Trump a wani yunkurin da take yi na kawo karshen kariya ga ‘yan kasar Ethiopia su fiye da dubu 5, kariyar da ta ba su iznin zama tare da yin aiki a nan Amurka. Wannan hukunci da alkali Brian Murphy na…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Alkali A Kotun Amurka Ya Dakatar Da Kudurin Shugaba Trump” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila
Published: April 9, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila
Published: April 9, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ilaPublished: April 9, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Iran ta yi barazanar kai hare-haren ramuwar gayya a kan Isra’ila wadda ta yi luguden wuta babu kaukautawa jiya laraba a kan Lebanon, in da ta kashe daruruwan mutane. Iran ta ce a irin wannan yanayi, babu wata fa’ida ta yin tattanawar kulla yarjejeniyar zaman lafiya ta dindindin da Amurka. Wannan kashedin da ya…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Iran Zata Kai Hare Haren Ramuwar Gayya Isra’ila” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara
Published: April 9, 2026 at 7:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara
Published: April 9, 2026 at 7:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin SaharaPublished: April 9, 2026 at 7:45 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban bankin duniya World Bank ya rage hasashensa na bunƙasar tattalin arziki ga yankin Afirka da ke kudu da hamadar Sahara a shekarar 2026, a wani rahoto da ya fitar a jiya Laraba, yana mai cewa tasirin yaƙin Iran na hana farfaɗowar tattalin arzikin yankin. Bankin yanzu na sa ran bunƙasar kashi 4.1% a 2026,…

Ci Gaba Da Karatu “Bankin Duniya Ya Rage Hasashen Bunkasar Tattalin Arzikin Afirka Da Yankin Sahara” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba
Published: April 9, 2026 at 6:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba
Published: April 9, 2026 at 6:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace BaPublished: April 9, 2026 at 6:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump na amfani da kalmomin addinin Kirista domin ƙarfafa goyon bayansa kan yaƙin da ake ƙara nuna rashin goyon baya a kansa da Iran, a cewar masana addini da siyasa. An kuma ce shugabannin addinin Kirista masu wa’azi (evangelical) na ƙara yaɗa wannan saƙo daga mimbari, suna bayyana rikicin a matsayin gwagwarmaya…

Ci Gaba Da Karatu “An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 22 23 24 … 64 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Chelsea Tayi Kaca-Kaca Da Barcelona A Gasar UCL Wasanni
  • Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
  • ‘Yan Bindiga Suna Cigaba Da Kashe Mutane A Garin Gwana Dake Jihar Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Oliseh, Ya Ba Eric Chelle, Shawara Da Ya Zamo Mai Tsauri AFCON 2025. Wasanni
  • Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro Afrika
  • Ga Fili Ga Doki Najeriya
  • Ukraine Da Syria Zasuyi Haɗin Gwiwar Tsaro Labarai
  • Tsohon Dan-Takarar Gwamnan PDP A Gombe Ya Shiga ADC Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.