Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya
Ana fargabar mutuwar aƙalla mutane 200 bayan jiragen yaƙin sojin Najeriya sun kai hari a wata kasuwar ƙauye yayin da suke bin mayaƙan ƙungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi a arewa maso gabashin ƙasar a daren Asabar, kamar yadda wani kansila na yankin da mazauna wurin suka bayyana a jiya Lahadi. Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, yayin…
Ci Gaba Da Karatu “Kimanin Mutane 200 Ne Suka A Mutu A Wani Harin Jirgin Yakin Sojin Najeriya” »

