Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar Ghana
Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kudurin da kasar Ghana ta gabatar a ranar Laraba na ta yarda da bautar da mutane a ketaren tekun Atlantika a matsayin laifi mafi muni ga dan Adam, kuma an yarda da kudurin neman diyya, duk da bijirewa da aka samu daga Turai da kuma Amurka. Ghana tace ana…
Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar Ghana” »

