Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran
A ranar Alhamis Amurka da kasashen Yamma sun kai ruwa rana da Rasha da China a kan shirin nukiliyar Iran, yayin da Washington ta nemi Majalisar Dinkin Duniya ta kara tabbatar da yakin da ta kaddamar kan Iran makonni biyu da suka gabata. A wani taro na mambobi 15 na kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin…
Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Kasashen Yamma Suna Cigaba Da Kai Ruwa Rana Akan Nukiliyar Iran” »

