Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 16, 2026 at 8:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya
Published: March 16, 2026 at 8:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta TsakiyaPublished: March 16, 2026 at 8:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yanzu yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran ya shiga mako na uku, ba tare da wata alama karara ta tsagaita shi ba, abinda yayi sanadiyyar rufe mashigin ruwa na Hormuz, inda ta nan ne ake jigilar Kashi 20 cikin 100 na man fetur da gas na duniya. Wannan yasa farashin man fetur da sauran makamashi…

Ci Gaba Da Karatu “Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai
Published: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin MaiPublished: March 16, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsadar Farashin man fetur na iya tsawaita, yayin da yakin Amurka da Isra’ila ya shiga mako na uku, lamarin da ke jefa ababen more rayuwa cikin hadari tare da rufe mashigin Hormuz a cikin matsala mafi girma a duniya. Hukumar kula da makamashi ta kasa da kasa jiya Lahadi ta ce sama da ganga miliyan…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Jima Ana Fama Da Tsadar Farashin Mai” »

Afrika, Amurka, Labarai, Siyasa, Tsaro

Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf
Published: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf
Published: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen GulfPublished: March 16, 2026 at 7:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dangantakar Iran da kasashen yankin Gulf, za ta bukaci yin nazari mai zurfi dangane da yakin da Amurka da Isra’ila ke yi kan Iran, tare da takaita karfin ikon kasashen ta yadda yankin zai samu ci gaba, in ji jakadan Tehran a Saudiyya jiya Lahadin. Ambasada Alireza Enayati da aka tambaye shi ko ya damu…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe
Published: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe
Published: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo KarshePublished: March 16, 2026 at 5:00 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an Amurka da ke mayar da martani kan rashin tabbas na tattalin arziki kan hauhawar farashin man fetur, a ranar Lahadi sun yi hasashen cewa, yakin Amurka da Isra’ila zai kawo karshe nan da makwanni, kuma za a samu raguwar farashin makamashi, duk kuwa da ikirarin da Iran din ta yi na cewa tana nan…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran
Published: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da IranPublished: March 14, 2026 at 7:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump yayi watsi da kokarin da ‘yan kawancen Amurka na kasashen yankin Gabas ta Tsakiya suke yi na a fara tattaunawar diplomasiyya don kawo karshen yaki da Iran, wanda aka fara mako biyu da suka wuce, a cewar wasu majiyoyi biyu dake da masaniya kan abun. A nata bangaren, kasar Iran ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yayi Watsi Da Tattaunawar Kawo Karshen Yaki Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg
Published: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg
Published: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin KhargPublished: March 14, 2026 at 7:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta ce zata mai da martani kan harin da Amurka ta kai a cibiyar mai dake tsibirin Kharg. Fadar gwamnatin Tehran tayi kira ga mutane a Hadaddiyar Daukar Larabawa da su fice daga tasoshi da wurin ajiye jiragen ruwa, da kuma wuraren da ‘yan kasar Amurka ke boyewa, a cewar wani mai magana da…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Mayarwa Amurka Martanin Harin Kharg” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa
Published: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa
Published: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya NakasaPublished: March 14, 2026 at 7:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sabon shugaban addinin Islama na ran, Mojtaba Khameni, yaji rauni, kuma watakil ya nakasa, inji sakataren tsaron Amurka Pete Hegseth a jiya jumma’a, har yana tababar yadda za’a yi Mojtaban ya jagoranci kasar, bayan mako biyu na hare haren da Amurka da Isra’ila suke kaiwa kan kasar. A ranar Alhamis ne aka ji kalaman farko…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Jagoran Addinin Iran Mojtaba Khameni Yaji Rauni Kuma Ya Nakasa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran
Published: March 14, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran
Published: March 14, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar IranPublished: March 14, 2026 at 7:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trumo, jiya jumma’a, yace Amurka ta kai hari kan duk wani muradun soja a wani tsibirin kasar Iran da ake kira Kharg, wadda babban wurin jigilar kayayyaki zuwa ketare. “Saboda dottaku, naki na lalata illahirin kayan ayyukan mai dake tsibirin,” Mr. Trump ya rubuta a shafinsa na Truth Social. Amma idan Iran, ko…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Amurka Takai Hari Kharg Tsibiri a Kasar Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran
Published: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran
Published: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki IranPublished: March 14, 2026 at 4:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump yace Amurka zata kai farmaki mai tsanani kan Iran “makon da yake zuwa,” jim kadan bayan da ya dage takunkumi kan sayen mai daga Rasha na tsawon kwanaki 30, da nufin saukaka farashin mai da yayi tashin goron zabbi, sakamakon hare-haren hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamr kan Iran. Farashin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Yace Amurka Zata Kai Babban Farmaki Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka
Published: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka
Published: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga AmurkaPublished: March 13, 2026 at 8:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Eswatini ta ce ta samu karin mutane hudu da aka kora daga kasar Amurka ranar Alhamis, wanda ya kai adadin zuwa akalla mutum 19 yayin da gwamnatin Trump ke ci gaba da yaki da bakin haure. Biyu daga cikin sabbin ‘yan gudun hijirar sun fito ne daga Somalia, daya daga Sudan, daya kuma daga Tanzaniya….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 10 11 12 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal Afrika
  • Gwamnatin Filato Ta Gurfanar Da Maharan Rukuba A Kotu Afrika
  • Shugaba Yoweri Musevini Ya Zamo Shugaban Uganda Na 7 Yana Da Shekaru 81 Kuma Ya Shafe Shekaru 50 A Mulki Labarai
  • Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Bukaci Musulmi Su Rungumi Tausayi Da Ƙaunar Juna Afrika
  • Kasashen Faransa Da Italiya Sun Nuna Rashin Amincewa Da Matakan Sojoji Amurka
  • Yan Fashi Sun Shiga Gidan Alex Iwobi A Ingila Wasanni
  • Jam’iyar SDP Tana Gudanar Da Babban Taro A Bauchi Afrika
  • Zamu Hana Wasu ‘Yan-Najeriya Visa Shiga Amurka Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.