Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya
Published: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya
Published: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar DuniyaPublished: February 17, 2026 at 10:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai ya fadi da kusan kashi daya a ranar talata, bayan da ministan harkokin wajen Iran yace Amurka da Farisan sun amince akan sharuddan da za su mutunta a tattaunawar da suke yi kan shirin Nukuliyar kasar, mataki da ya rage fargabar da ‘yan kasuwa suke yi game da karuwar zaman dar dar….

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya” »

Afrika, Amurka, Labarai

Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya
Published: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya
Published: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman NukiliyaPublished: February 17, 2026 at 11:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin ministan harkokin wajen Iran ya gana da shugaban hukumar kayyade makaman Nukiliya na MDD, gabanin zaman shawarwari tsakanin hukumomi dake Washington da kuma Tehran, da zimmar warware takaddamakan shirin Nukiliyar Iran, da alamun babu bangare da yake nuna sassauci, yayinda Amurka take barazanar daukar matakin Soja kan Farisa. Amurka wacce tare da Isra’la…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Gana Da Shugaban Makaman Nukiliya” »

Afrika, Amurka, Tsaro

Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka
Published: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka
Published: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da AmurkaPublished: February 17, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutumin da shugaban Amurka Donald Trump ya nada jakadan kasar a Afirka ta kudu, dan gwagwarmaya mai ra’ayin mazan jiya Leo Brent Bozell na uku, wanda kuma marubuci ne ya sauka kasar, inda zaiyi aiki domin gyara dangantaka tsakanin kasashen biyu wanda yayi tsami. Wani jami’i a ofishin jakadancin Amurka ya fadawa kamfanin dilancin labarai…

Ci Gaba Da Karatu “Dan Ra’ayin Mazan Jiya Leo Brent Zai Kyautata Alakar Afirka Ta Kudu Da Amurka” »

Afrika, Amurka

Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya
Published: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya
Published: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A NajeriyaPublished: February 17, 2026 at 7:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kimanin sojojin Amurka 100 ne suka isa Najeriya, yayinda hukumomi a Washington suke karfafa matakan yaki da ‘yan bindiga masu ra’ayin jihadi, kamar yadda kakakin sojojin Najeriya ya fada. Amurka ta kaddamar da hare hare kan ‘yan tawayen da suke ikirarin musulunci cikin watan Disamba, yanzu kuma wata ‘yar tawagar sojojin Amurka suna aiki cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya” »

Amurka, Najeriya, Tsaro

Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 16, 2026 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar NukiliyaPublished: February 16, 2026 at 4:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Iran na neman kulla yarjejeniya kan makaman nukiliya da Amurka, wadda zata samar da amfani ga tattalin arzikin duka kasashen biyu, a cewar wani jami’in jakadancin Iran a ranar Lahadi. Wannan ya biyo kwanaki kafin zaman tattaunawa ta biyu tsakanin Washington da Tehran. A farkon wannan watan ne Iran da Amurka suka sabunta sake…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya” »

Amurka, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa
Published: February 16, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa
Published: February 16, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da DamuwaPublished: February 16, 2026 at 7:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A jiya Lahadi Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio ya kira wani rahoto da cewar yana tattare da “damuwa” rahoton da wasu kasashe kawayen Turai biyar suka dorawa kasar Rasha laifin kashe mai sukar lamirin Kremlin Alexei Navalny ta hanyar amfani da guba, yana mai karawa da cewa Washington ba ta da wani dalili na…

Ci Gaba Da Karatu “Sakataren Harkokin Wajen Amurka Yace Rahoton Kasashe Biyar Akan Rasha Yana Dauke Da Damuwa” »

Amurka, Labarai

Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru
Published: February 16, 2026 at 7:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru
Published: February 16, 2026 at 7:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani KamaruPublished: February 16, 2026 at 7:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Trump ta tasa keyar wasu mutane tara a asirce zuwa kasar Kamaru, duk da cewa da yawa daga cikinsu suna da kariyar kotun Amurka daga irin wannan mataki, kuma babu daya daga cikinsu da ya fito daga wannan kasa ta Afirka, in ji jaridar New York Times a ranar Asabar. Jaridar ta ce da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kai ‘Yan Cirani Kamaru” »

Afrika, Amurka

Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
Published: February 14, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari
Published: February 14, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran HariPublished: February 14, 2026 at 8:41 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar sojin Amurka na shirin shafe makonni suna kai hare-hare a Iran idan shugaba Trump ya bada umurnin da a kai mata farmaki, a cewar wasu jami’an Amurkan biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters, abin da zai iya zama rigima mai tsanani fiye da wadda aka gani a baya tsakanin kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Sojin Amurka Zasu Kaiwa Iran Hari” »

Amurka, Labarai

Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
Published: February 13, 2026 at 9:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya
Published: February 13, 2026 at 9:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta TsakiyaPublished: February 13, 2026 at 9:39 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Jumu’a ne wasu jami’an Amurka biyu suka shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters cewa Amurka zata aike da jirgin ruwan dakon jiragen yakin ta dake yankin Carribean zuwa gabas ta tsakiya. Wannan zai kara Adadin jiragen zuwa biyu a yankin, daidai lokacin kuma da zaman zullumi yayi tsamari tsakanin Amurka da kasar Iran. Jirgin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Aika Jiragen Yaki Biyu Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
Published: February 13, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza
Published: February 13, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Zai Sake Gine GazaPublished: February 13, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A makon gobe ne ake sa ran shugaban Amurka Donald Trump zai bada sanarwar shirye shiryen sake gine Gaza da zai ci biliyoyin dala, da kuma bayanai dalla dalla na rundunar kiyaye zaman lafiya karkashin ikon MDD da za’a tura zirin, da zai bayyana zaman farko na kwamitin wanzar da zaman lafiya da ya kafa,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza” »

Amurka, Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 17 18 19 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • NYSC – Sai An Gabatar Da Takardar NERD Kafin Shiga Bautar Ƙasa Afrika
  • Wike: Bazamuyi Sake Fubara Ya Sake Samun Nasara Ba Najeriya
  • Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran Afrika
  • Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango Kimiya
  • Atiku: Zaben 2027 Zai Zamo Karo Na Karshe Da Zan Nemi Shugabancin Najeriya Afrika
  • Kwankwaso Yayi Kakkausar Lafazi Bayan Ficewar Abba Kabir Yusuf Daga NNPP Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar Afrika
  • Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026 Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.