Shugaba Trump Ya Amince Da Tsawaita Cinikayya Tsakanin Amurka Da Kasashen Afirka
Ranar talatar makon nan ne shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hanu na kara wa’adin cinikayya tsakanin Amurka da kasashen Afirka ba tare da haraji ba da ake kira AGOA, na tsawon shekara daya, zuwa 31 ga watan Disamba shekara ta 2026. Kara tsawon wa’adin ya kawo karshen zaman zullumi game da makomar shirin, yayinda…

