Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
Published: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta TsakiyaPublished: January 15, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta fara janye wasu ma’aikata daga sansanonin sojanta a yankin gabas ta tsakiya, a bayan da wani babban jami’in Iran ya gargadi makwabtansu cewa Iran zata kai hari kan sansanonin Amurka idan har aka kai mata hari. A yayin da hukumomi a birnin Teheran ke kokarin kwantar da wutar tarzoma mafi muni tun bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya” »

Amurka

Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
Published: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar GreenlandPublished: January 15, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani babban jami’in kasar denmark, yace har yanzu akwai abinda ya kira “babban sabani mai tushe a tsakaninsu da shugaba Donald Trump na Amurka a game da yankin Greenland, a bayan tattaunawar da suka yi a fadar White House da mataimakin shugaban Amurka JD Vance da sakataren harkokin waje Marco Rubio. Amma kuma sassan biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland” »

Amurka

Wasu Lauyoyi Sunyi Murabus Yayin Gudanar Da Wata Shari’a A Kasar Amurka
Published: January 14, 2026 at 5:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 14, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wasu Lauyoyi Sunyi Murabus Yayin Gudanar Da Wata Shari’a A Kasar Amurka
Published: January 14, 2026 at 5:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wasu Lauyoyi Sunyi Murabus Yayin Gudanar Da Wata Shari’a A Kasar AmurkaPublished: January 14, 2026 at 5:47 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu gabatar da kara a ma’aikatar shari’ar Amurka sun yi murabus ana tsaka da tashin hankali game da kisan da Jami’an shige da fice na ICE suka yi wa wata mata a jihar Minnesota. A kalla masu gabatar da kara 6 ne suka yi murabus a jihar Minnesota, kuma masu lura da harkoki da dama…

Ci Gaba Da Karatu “Wasu Lauyoyi Sunyi Murabus Yayin Gudanar Da Wata Shari’a A Kasar Amurka” »

Amurka

Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo
Published: January 13, 2026 at 4:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo
Published: January 13, 2026 at 4:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026
Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma LeoPublished: January 13, 2026 at 4:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Shugabar ‘yan hamayya a Venezuela, Maria Corina Machado, ta gana da Paparoma Leo a fadar Vatican a ranar Litinin, inda daga bisani tace ta roki Paparoma ya sa baki domin hukumomin kasar a Caracas su saki fursinonin siyasa. Fadar Vatican ta tabbatar da ganawar kamar yadda bayanai da take baiwa ga manema labarai ako wace…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabar Hamayya A Venezuela Ta Gana Da Paparoma Leo” »

Amurka, Labarai

Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela
Published: January 12, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela
Published: January 12, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga VenezuelaPublished: January 12, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar lahadi shugaba Donald Trump na Amurka yace babu man fetur ko sisin kwabo na Venezuela da zai sake zuwa Cuba, yana mai cewa ya kamata shugabannin kwaminis na kasar su nemi kulla yarjejeniya da Amurka kafin lokaci ya kure. Kasar Cuba tana samun mafi yawan man fetur dinta daga Venezuela, amma babu jirgin mai…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela” »

Amurka

Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana
Published: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana
Published: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar GhanaPublished: January 8, 2026 at 1:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dama dai tun a watan Junairun shekarar da ta gabata ne tsohon ministan kuɗaɗen Ghana, Ken Ofori-Atta ya tsere daga Accra zuwa Amurka da sunan neman lafiya. Tsohon ministan wanda gwamnatin Accra ta zarge shi da badaƙalar maƙudan kuɗaɗe, har ma ta ce ya tsere daga ƙasar ne saboda gudun fuskantar shari’a, ya nemi tsawaita…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kama Tsohon Ministan Kudin Kasar Ghana” »

Afrika, Amurka

Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha
Published: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha
Published: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar RashaPublished: January 7, 2026 at 7:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Amurka ta tabbatar da ƙwace wani jirgin dakon man fetur da ke ɗauke da tutar ƙasar Rasha, bisa zargin karya dokokin takunkumin da aka kakabawa Moscow. Rahotanni sun bayyana cewa jami’an tsaron ruwan Amurka ne suka mamaye jirgin a cikin teku, inda suka karbe iko da shi bisa zargin yana jigilar danyen mai ba…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kwace Jirgin Mai Mallakar Rasha” »

Amurka

An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu
Published: January 5, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu
Published: January 5, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kai Shugaban Kasar Venezuela KotuPublished: January 5, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hambarraren shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana a gaban wata babbar kotu ta kasar Amurka da ke unguwar Manhattan a birnin New York ranar Litinin don fuskantar tuhumur da Amurka ta ke masa na safarar miyagun kwayoyi, bayan da cafkoshi da Donald Trump ya yi ya bada mamaki, ya kuma karkada zukatan shugabannin duniya,…

Ci Gaba Da Karatu “An Kai Shugaban Kasar Venezuela Kotu” »

Amurka

Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela
Published: January 5, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela
Published: January 5, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar VenezuelaPublished: January 5, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yayin da ake ci gaba da zaman kaka-ni-ka-yi a kasar Venezuela, shugabar wucin gadi Delcy Rodriguez, a yanzu ta maye gurbin babban abokin huldar siyasar ta, shugaba Nicolas Maduro, wanda sojojin Amurka suka kama a wani farmakin cikin dare da suka kai a kasar. Tun shekarar 2018 Rodriguez take rike da kujerar mataimakiyar shugaba…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela” »

Amurka, Labarai

Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!
Published: January 3, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Posted on January 3, 2026January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!
Published: January 3, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026
Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!Published: January 3, 2026 at 9:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Mexico ta bada labarin samun karin wata dabba da take fama da cutar tsutsa, wannan shine na biyu a cikin kwanaki biyu da hukumomin kasar suke bada rahoto kan haka, yayinda kasar take kokarin shawo kan wannan matsala data sa aka hana dabbobi daga Mexico tsallakawa Amurka. Wata hukumar kasar mai kula da lafiyar dabbobi…

Ci Gaba Da Karatu “Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico!” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 23 24 25 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bude Kamfanin Sarrafa Ma’adanai A Kasar Mozambique Labarai
  • ‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau Afrika
  • Koriya Ta Arewa Ta Gudanar Da Gwajin Makami Mai Linzami Tsaro
  • Jagoran Kasar Iran Yace Basa Bukatar Tallafin Kasar Amurka Afrika
  • Yau Shekaru 60 Da Kisan Gilla Ga Sir. Ahmadu Bello Sardaunan Sakkwato Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Menene Illar Yada Labaran Karya A Kafofin Sada Zumunta Na Zamani Labarai
  • Ana Jimamin Mutuwar Giwa Mai Shekaru Kusan 60 A Kasar Kenya Sauran Duniya
  • An Kai Hari Babbar Tashar Iskar Gas A Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.