Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar DenmarkPublished: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ba zai yi amfani da karfin soja don kwace tsibirin Greenland ba, da yake magana a taron tattalin arziki na duniya da ake gabatarwa a Davos, kasar Switzerland a ranar laraba. Amma ya jaddada kudurin sa na karbe ikon yankin na Denmark, kuma ya nuna alamun akwai abin da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark” »

Amurka

‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida
Published: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida
Published: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa GidaPublished: January 21, 2026 at 9:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan asalin kasar Venezuela da suka yi kaura suka bazu kasashen da ke yankin kudancin Amurka, sun fara tunanin ko su koma gida tun bayan hambarar da shugaba Nicolas Maduro daga mulki, inda suke fatan za’a gabatar da zaben sabuwar gwamnati bisa tsarin demokradiya wadda zata magance rugujewar tattalin arzikin kasar. A kalla Kashi…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida” »

Amurka

Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump
Published: January 21, 2026 at 5:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump
Published: January 21, 2026 at 5:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba TrumpPublished: January 21, 2026 at 5:53 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kididdigar ma’aunin hannayen jari na manyan kasuwanni uku a Wall Street duk sun yi kasa a yau, irin asarar da rabon da Ayi ta tun watanni uku da suka wuce, saboda rage-ragen sai da hannayen jari da ake ta yi sakamakon barazanar da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi na sanyawa tarayyar Turai haraji mai…

Ci Gaba Da Karatu “Kasuwannin Hannayen Jari Suna Fuskantar Durkushewa Sakamakon Matsin Lambar Shugaba Trump” »

Amurka

Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka
Published: January 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka
Published: January 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin AmurkaPublished: January 20, 2026 at 9:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu kasashen turai suna tunani ko su daina tura jami’an su zuwa wata cibiyar soja da Amurka ta kafa domin tsara al’amura a Gaza, suna cewa cibiyar ta gaza bada damar a kara kai kayan agaji a zirin, da kuma kawo sauyi na siyasa, wasu jami’an difilomasiyya suka ce. Cibiyar wacce gamayyar ma’aikata farar hula…

Ci Gaba Da Karatu “Wasu Kasashen Turai Zasu Daina Tura Sojinsu Wata Cibiyar Sojojin Amurka” »

Amurka

Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai Mamaki
Published: January 20, 2026 at 9:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai Mamaki
Published: January 20, 2026 at 9:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai MamakiPublished: January 20, 2026 at 9:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabannin kasashen turai da take-taken shugaban Amurka Donald Trump ta girgiza su, suna kokarin nuna hadin kai a taron shekara shekara kan tattalin arziki da harkokin duniya a Davos na kasar Switzeland, a dai dai lokacin da manyan ‘yan kasuwa a turai suke gargadin kada a biye wa zuciya wajen maida martani kan burin shugaba…

Ci Gaba Da Karatu “Shirin Kwace Iyakar Greenland Da Shugaba Trump Yakeyi Yabawa Kasashen Turai Mamaki” »

Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Published: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland
Published: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar GreenlandPublished: January 19, 2026 at 5:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce, abin da ya kara masa kaimi wajen son mallake tsibirin Greenland shine rashin samun Nobel Price na zamn lafiya da ya yi. Inda ya ce yanzu tunanin sa bai ta’allaka a zaman lafiya kawai ba, yayin da rikici kan Greenland ke neman hura wutar rikicin yakin kasuwanci tsakanin Amurka…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Jadda da Kudirinsa Da Kwace Iyakar Greenland” »

Amurka

Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Published: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha
Published: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da HabashaPublished: January 17, 2026 at 10:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi tayin sasanta rigimar dake tsakanin kasashen Masar da Habasha game da rikicin kogin Nile da ya ratsa kasashen biyu. Trump ya ce a shirye yake da ya shiga tsakani domin kawo karshen takaddama kan yadda rabon ruwan kogin Nile ze kasance tsakanin kasashen biyu ta hanyar da ta dace,…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Zai Sasanta Tsakanin Masar Da Habasha” »

Amurka

Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar
Published: January 16, 2026 at 10:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar
Published: January 16, 2026 at 10:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China KasarPublished: January 16, 2026 at 10:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wakilin kasuwancin kasa da kasa na Amurka Jamieson Greer ya ce shawarar da gwamnatin kasar Canada ta yanke na barin a shigo da motoci masu amfani da wutar lantarki 49,000 kirar kasar China a haraji me sauki yana da matsala, kuma Canada zata iya yin dana sanin hakan. Da yake Zantawa da tashar labarai ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Canada Ta Amince A Shigar Da Motoci Kirar Kasar China Kasar” »

Amurka

‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka
Published: January 16, 2026 at 10:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 16, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka
Published: January 16, 2026 at 10:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin AmurkaPublished: January 16, 2026 at 10:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dubbannan ‘yan kasar Cuba sun yi zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke Havana don nuna kin amincewa da mulkin kama karya da Amurka ke yi a yankunan su, biyo bayan kame shugaban Venezuela Niclas maduro. Zaman doya da manjan da aka dade ana yi tsakanin Amurka da Cuba ya kara ta’azzara ne tun…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Kasar Cuba Sunyi Zanga Zanga A Ofishin Jakadancin Amurka” »

Amurka

Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai
Published: January 15, 2026 at 9:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 15, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai
Published: January 15, 2026 at 9:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu TakunkumaiPublished: January 15, 2026 at 9:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis gwamnatin shugaba Donald Trump ta kakabawa Iran wasu sabbin takunkumi, wadda ta auna kan sifiri ta ruwa, kamfanoni da suke kasuwanci ta fuskar makamashi, kamar yadda bayanai a shafin internet na hukumar baitul malin Amurka suka nuna . Wadannan sabbin takunkumin suna zuwa ne a dai dai lokacin da hukumomi a Farisa ko…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 22 23 24 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sojin Kasar Congo Da ‘Yan Tawaye Sun Kara Shiga Yankin Uvira Labarai
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas Najeriya
  • Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi Labarai
  • Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya Amurka
  • Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira Amurka
  • Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani Amurka
  • Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
  • Boko Haram Sun Farmaki Sansanin Sojoji A Borno Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.