Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Amurka

Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi
Published: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi
Published: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron ZabiPublished: January 26, 2026 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yau litinin farashin zinari ko Gold, ya kai inda ba’a taba gani ba, sama da dala dubu biyar kan ko wani ma auni, yayinda masu zuba jari suke sayensa a zaman kadara ganin yadda zaman dar dar da tankiya a sassan duniya suke karuwa. Zinari da ake kira Spot, farashinsa ya kai dala dubu biyar…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi” »

Amurka

Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira
Published: January 24, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira
Published: January 24, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har LahiraPublished: January 24, 2026 at 8:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A birnin Mineapolis na jihar Minnesta, mutumin da jami’an shige da fice na Amurka suka harba ranar Asabar, ya mutu, kamar yadda jami’an jihar dana tarayya suka fada, wanda shine mutum na biyu da jami’an tarayya suka harba suka kashe a birnin dake arewacin kasar. Mutumin wanda ba’a bayyana ko wanene ba, hukumar kula da…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Shige Da Ficen Amurka Sun Harbe Wani Har Lahira” »

Amurka

Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka
Published: January 24, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka
Published: January 24, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da AmurkaPublished: January 24, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Libya ta sanya hanu kan wata yarjejeniya da kamfanonin mai na Total Enegies daga Faransa, da kuma ConocoPhillips na Amurka na tsawon shekaru 25, kudi fiye da dala bilyan ashirin jari daga ketare, inji PM kasar Abdulhamid al-Dbeibah. Reshen kamfanin mai na Libya da ake kira Waha, wanda ya sanya hanu a madadin kasar, yarjejenyar…

Ci Gaba Da Karatu “Libya Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashen Faransa Da Amurka” »

Afrika, Amurka

Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani
Published: January 24, 2026 at 9:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani
Published: January 24, 2026 at 9:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump MartaniPublished: January 24, 2026 at 9:11 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yeriman Ingila Harry ya maida martani kan sukar da shugaban Amurka Donald Trump ya yi wa dakaru daga kasashe dake Kungiyar tsaro ta NATO, cewa sun kauracewa fagen yaki a Afghanistan. Yerima Harry yace irin sadaukar da kai da sojojin NATO suka yi a yakin nan Afghanistan, akwai bukatar ayi magana akai, a fadi gaskiya,…

Ci Gaba Da Karatu “Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani” »

Amurka

Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke
Published: January 23, 2026 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke
Published: January 23, 2026 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika KokePublished: January 23, 2026 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu rajin kare hakkin ‘yan gudun hijira sun mika takaddar koke zuwa kotu don dakatar da kudurin gwamnatin shugaba Donald Trump na soke damar samun mafaka, da bada izinin zama da aka bawa dubbannan ‘yan kasar Ethiopia da ke zaune Amurka. Wasu ‘yan kasar Ethiopia 3, tare da kungiyar masu rajin kare hakki ta mazauna…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke” »

Amurka

Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana
Published: January 23, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana
Published: January 23, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq BarazanaPublished: January 23, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta yi wa manyan ‘yan siyasar Iraq barazanar sawa kasar takunkumi, ciki har da arzikin da ake samu daga man fetur, idan aka bawa ‘yan tawaye da Iran ke marawa baya matsayi a gwamnatin da zata yi mulki a gaba, kamar yadda wata majiya ta shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters. Wannan barazana na…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana” »

Amurka, Labarai

Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump
Published: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump
Published: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald TrumpPublished: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon lauyan Amurka Jack Smith wanda bai sami nasarar ci gaba da gurfanar da Trump gaban shari’a ba saboda zaben sa da aka yi, ya gayawa kwamitin majaisar wakilan Amurka ranar Alhamis cewa, Trump ya “nemi hanyoyin yin tazarce,” duk da cewa ya fadi zabe a shekara ta 2020, yayinda yake amsa zargen zargen da…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump” »

Amurka

Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine
Published: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine
Published: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin UkrainePublished: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya fara shawarwari da wakilai ko jakadun Amurka uku a daren Alhamis da nufin kawo karshen yakin da kasar take yi da Ukraine, kamar yadda fadar Kremlin ta bayyana. Wakilin Amurka na musamman Steve Whitkoff, da Jared Kushner surkin shugaba Trump, da Josh Gruenbaum, wanda bada dadewa ba shugaba Trump ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine” »

Amurka

Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai
Published: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai
Published: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen TuraiPublished: January 22, 2026 at 5:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Haka kwatsam, shugaba Donald Trump ya janye barazanar sanya kudin fito kan kayayyakin wasu kasashen Turai dake adawa da manufarsa ta mallakar yankin Greenland, ya ce ba zai yi amfani da karfin soja ba, ya kuma nuna alamun cewa akwai wata yarjejeniya da ake yunkurin kullawa domin warware wannan takaddamar dake barazanar rusa kawancen kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Janye Karbar Kudin Fito Daga Wasu Kasashen Turai” »

Amurka

Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark
Published: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar DenmarkPublished: January 21, 2026 at 9:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ba zai yi amfani da karfin soja don kwace tsibirin Greenland ba, da yake magana a taron tattalin arziki na duniya da ake gabatarwa a Davos, kasar Switzerland a ranar laraba. Amma ya jaddada kudurin sa na karbe ikon yankin na Denmark, kuma ya nuna alamun akwai abin da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Donald Trump Ya Nanata Aniyar Mallakar Greeland Daga Kasar Denmark” »

Amurka

Posts pagination

Previous 1 … 21 22 23 … 29 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe Afrika
  • Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon Amurka
  • Majalisun Najeriya Sun Amince Ta Karin Kasafin Kudi Afrika
  • CAF, Zata Ci Tarar Wasu Kasashe AFCON 2025 Wasanni
  • Yan Fashi Sun Shiga Gidan Alex Iwobi A Ingila Wasanni
  • Babu Dabbar Da Zata Sake Shiga Amurka Daga Mexico! Amurka
  • ‘Yan Kasar Venuzuela Zasu Fara Komawa Gida Amurka
  • Sheikh Ibrahim Sheikh Dahiru Ya Zamo Khalifan Sheikh Dahiru Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.