Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC
Tsohon mataimakin shugaban kasa Najeriya daga 1999 zuwa 2007 kuma Wazirin Adamawa Alh. Atiku Abubakar, ya shiga jam’iyyar ADC a hukumance, yau a karamar hukumar Jada dake Jihar Adamawa inda ya karbi Katin shi na zama dan jam’iyyar ADC. Atakaice dai sai yau Atiku ya bayyanar da inda alkibilar siyasar shi take a bana. Haka…
Ci Gaba Da Karatu “Tabbas Atiku Abubakar Ya Karbi Katin Jam’iyyar ADC” »

