Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A MukaminsaPublished: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Gidan talabijin na Arise News ta rawaito cewa, wata majiya a fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da sallamar Kayode Egbetokun daga mukamin babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya a ranar Talata. Rahotanni sun bayyana cewa za a sanar da hakan a hukumance nan gaba kadan.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin MulkinsaPublished: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, masu gabatar da kara a gaban babbar kotun kasa da kasa mai hukunta laifuffukan yaki, sun gayawa kotun cewa tsohon shugaban Phllipines Rodrigo Duterte, shine “jigo” a kisan dubban mutane lokacin mulkinsa, a lokacin da suke matsa kaimi na ganin an ci gaba da shari’ar sa. Masu gabatar da kara a gaban kotun…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Siyasa

Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka
Published: February 23, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka
Published: February 23, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da AmurkaPublished: February 23, 2026 at 5:09 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta nuna cewa a shirye take ta ba da rangwame kan shirinta na nukiliya a tattaunawar da za ta yi da Amurka don mayar da martani ga dage takunkumin da aka kakaba mata da kuma amincewa da hakkinta na inganta sinadarin Uranium, a kokarinta na dakile harin Amurka. Bangarorin biyu dai na ci gaba…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Sassauta Shirin Nukiliya Tsakaninta Da Amurka” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya
Published: February 23, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya
Published: February 23, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A SomaliyaPublished: February 23, 2026 at 4:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya a ranar Juma’a ta ce, taimakon abinci da abinci mai gina jiki na ceton rai a Somaliya zai iya tsayawa nan da watan Afrilu matukar ba a samar da wani sabon tallafi ba, lamarin da ke jefa miliyoyin mutane cikin hadarin tabarbarewar yunwa. Kimanin mutane miliyan 4.4…

Ci Gaba Da Karatu “Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya
Published: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwayaPublished: February 22, 2026 at 3:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya wato (NDLEA), ta kama wata mata da miyagun ƙwayoyi a cikin juna biyu na bogi a iyakar ƙasa ta Seme Border da ke Legas. An cafke ‘yar kasuwar ‘yar asalin Kano mai suna Rabi Muhammad, mai shekara 35, a ranar Litinin 16 ga Fabrairu, 2026, a…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza
Published: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza
Published: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A GazaPublished: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ahalinda ake ciki kuma, kasashe biyar sun amince zasu tura sojoji domin ayyukan kiyaye zaman lafiya a Gaza, kamar yadda kwamandan rundunar manjo janar Jeff Jeffers na sojin Amurka ya fada a lokacin taron kwamitin wanzar da zaman lafiya, da shugaban Amurka Donald Trump ya kafa. Kasashe biyar na farko da suka amince za su…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanciPublished: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Zamfara a Najeriya ta ƙaddamar da sabbin motocin yaƙi masu sulke (Armoured Personnel Carriers APCs) tare da gabatar da ingantaccen tsarin jiragen sama marasa matuƙi na sa-ido (Unmanned Aerial Systems – UAS), a wani muhimmin mataki na ƙarfafa tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Gwamnan jihar, Dauda Lawal, ne ya jagoranci sayo…

Ci Gaba Da Karatu “Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan
Published: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan
Published: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin RamadanPublished: February 18, 2026 at 4:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Musulmi a kasashe da dama a fadin duniya sun tashi da azumi na watan Ramadhan. Kasar Saudiyya ta sanar da ganin jinjirin watan azumi a jiya Talata, inda hukumomi suka umarci musulmin kasar da su tashi da azumi a yau Laraba. Haka suma kasashen Kuwait, Yemen, Qatar, Bahrain, Kuwait da Palestine da Nigeria da niger…

Ci Gaba Da Karatu “Musulmai A Kasashen Duniya Da Dama Sunfara Azumin Ramadan” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya

An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya 
Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya 
Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya Published: February 18, 2026 at 3:56 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An Fara Azumin Watan Ramadana Na Bana a Najeriya Da Sassan Duniya A Larabar nan 18 ga watan Febrairu 2026 a ka fara azumin watan Ramadana a Najeriya, Saudiyya da kasashen musulmi da dama. Wannan ya biyo bayan ganin jinjirin watan Ramadana yayin da watan Sha’aban yayi kwana 29. Wannan Shekarar Shehun Borno Alhaji Garbai…

Ci Gaba Da Karatu “An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya ” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Rediyo, Sauran Duniya

An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 17, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da Nijar
Published: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Ga Watan Ramadan A Najeriya Da NijarPublished: February 17, 2026 at 8:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

YANZU-YANZU: Sanarwar Ganin Watan Ramadana Daga Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III. Itama jamhuriyar Nijar Ta Bada sanarwar ganin jinjirin watan inda Zasu Fara Azumin Ramadan gobe Laraba.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 15 Next

Sabbin Labarai

  • Fargaba Ta Karu Duk Da Tsagaita Wuta Tsakanin Iran Da Amurka
  • Kasashen Amurka,Israela Da Iran Sun Amince Da Dakatar Da Yaki
  • Gwamna Inuwa Yahaya ya Rusa Majalisar Zantaswa ta Jihar Gombe
  • Rundunar Sojin KTK Ta Harba Makami Teku
  • An Garkame Wani Babban Soja A Kasar Australiya

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnatin Trump Tana Cigaba Da Korar Baki Daga Amurka Afrika
  • Ambaliyar Ruwan Sama Yayi Ajalin Mutum 13 A Malawi Labarai
  • Za’a Fuskanci Bala’in Yunwa A Najeriya Labarai
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Za A Rantsar Da Mainasara Kogo A Matsayin Shugaban Kundin Da’ar Ma’aikata Labarai
  • Shugaban Kasar Najeriya Ya Nada Sabon Ministan Kudi Labarai
  • Sanyin Hunturu Yayi Ajalin ‘Yan Cirani A Morocco Afrika
  • Tashoshin Mai Basa Iya Loda Mai A Rasha Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.