Malaman Tsangaya A Gombe Sun Goyi Bayan Inuwa Yahaya Da Jamilu Gwamna
Dubban malaman Alƙur’ani da malamai masu koyar da Tsangayoyi daga ƙananan hukumomi goma sha daya na jihar Gombe sun bayyana cikakken goyon bayansu ga gwamnatin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, tare da amincewa da Dakta Jamilu Ishaku Gwamna a matsayin ɗan takarar gwamnan jam’iyyar APC. Malaman sun bayyana hakan ne a wani babban taro da Ƙungiyar…
Ci Gaba Da Karatu “Malaman Tsangaya A Gombe Sun Goyi Bayan Inuwa Yahaya Da Jamilu Gwamna” »

