Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi
Published: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi
Published: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A BauchiPublished: January 8, 2026 at 5:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi a Najeriya ta kama wani mutum mai suna Baffaji Abba mai shekaru 28, bisa zargin yi wa ‘yarsa ta cikinsa mai shekaru takwas fyaɗe a ƙaramar hukumar Alkaleri. A cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na rundunar, SP Nafiu Habib ya fitar, ya bayyana cewa wani ɗan’uwan wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Ya Yiwa ‘Yar Sa Mai Shekaru 8 Fyade A Bauchi” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110
Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sarkin Kagarko Ya Rasu Yana Da Shekaru 110Published: January 8, 2026 at 3:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Allah Ya yi wa Mai Martaba Sarkin Kagarko Alhaji Sa’ad Abubakar rasuwa a yau Alhamis. Ya rasu yana mai shekara 110. Za a gudanar da jana’izar sa a gobe Juma’a bayan Sallar Juma’ah a Masallacin kofar Fadar sa dake Kagarko, jihar Kaduna a Najeriya. Basaraken Ya Rasu bayan fama jinya a Wani asibiti a Kaduna.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara
Published: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige FubaraPublished: January 8, 2026 at 12:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dokokin Jihar Rivers, tafara shirin tsige Gwamna Fubara. Majalisar dokokin jihar Rivers ta fara aiwatar da matakan tsige Gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, inda ta kaddamar da shirin tsige shi ne a zaman majalisa na ranar Alhamis. ’Yan majalisar suna zargin Gwamna Fubara da aikata manyan laifuka

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda
Published: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Posted on January 7, 2026January 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda
Published: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026
Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu SharrudaPublished: January 7, 2026 at 9:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 7, 2026

Kotu ta bayar da belin Abubakar Malami, dansa da matarsa akan naira miliyan N500 kowanen su. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da belin tsohon Antoni Janar na Tarayyar Najeriya, Abubakar Malami (SAN), tare da ɗansa Abubakar Abdulaziz Malami da kuma matarsa Bashir Asabe. A hukuncin da alkalin kotun, Emeka Nwite, ya yanke…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu Ta Bada Belin Abubakar Malami Bisa Wasu Sharruda” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Bayan Shafe Shekaru Hudu A Mulki Sarkin Hausawan Ibadan Ya Rasu
Published: January 6, 2026 at 7:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bayan Shafe Shekaru Hudu A Mulki Sarkin Hausawan Ibadan Ya Rasu
Published: January 6, 2026 at 7:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bayan Shafe Shekaru Hudu A Mulki Sarkin Hausawan Ibadan Ya RasuPublished: January 6, 2026 at 7:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Allah ya yi wa Sarkin Hausawan Ibadan a jihar Oyo, Alhaji Ali Ɗahiru Zungeru bayan shafe shekaru huɗu bisa wannan karaga wadda ya gada daga babban wansa. Sarkin wanda ya rasu da yammacin ranar Litinin, za’ayi mishi sutura yau Talata da misalin ƙarfe 10 na safe tare da binne shi a cikin gidansa da ke…

Ci Gaba Da Karatu “Bayan Shafe Shekaru Hudu A Mulki Sarkin Hausawan Ibadan Ya Rasu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro
Published: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro
Published: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan TsaroPublished: January 5, 2026 at 8:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta ɗauki wassu sabin matakan tsaro masu ƙarfi don ƙarfafawa da inganta tsaro a faɗin jihar. Babban Lauyan Gwamnatin jihar kuma Kwamishinan Shari’a Barista Zubairu Muhammad Umar ne ya sanar da waɗannan matakai jim kaɗan bayan da Gwamna Inuwa Yahaya ya jagoranci babban taron Majalisar Tsaro…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Tsaro

Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim
Published: January 5, 2026 at 11:36 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 5, 2026 By Bala Hassan No Comments on Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim
Published: January 5, 2026 at 11:36 AM | By: Bala Hassan
Manchester United Ta Sallami Ruben AmorimPublished: January 5, 2026 at 11:36 AM | By: Bala Hassan

Ruben Amorim ya bar matsayinsa na Babban Kocin ƙungiyar Kwallon Kafa ta Manchester United. An nada Ruben a watan Nuwamba na 2024 kuma ya jagoranci kungiyar zuwa wasan karshe na UEFA Europa League a Bilbao watan Mayu inda ta zo na biyu bayan Tottenham ta doke ta 1-0. Yanzu haka ƙungiyar ta Manchester United tana…

Ci Gaba Da Karatu “Manchester United Ta Sallami Ruben Amorim” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa
Published: January 4, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Posted on January 4, 2026January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa
Published: January 4, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026
Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen SiyasaPublished: January 4, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 4, 2026

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, a matsayin magajin Malam Aminu Kano wajen kishin al’umma da jajircewa kan walwalar jihar Kano. Tinubu ya bayyana hakan ne cikin wani saƙon taya murna da ya aike wa gwamnan bisa cika shekaru 63 da haihuwa. Wannan na kunshe ne cikin wata…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Siyasa

‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari
Published: January 4, 2026 at 5:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari
Published: January 4, 2026 at 5:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi HatsariPublished: January 4, 2026 at 5:37 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƴan Agajin Izala Sun Tsallake Rijiya da Baya a Hatsarin Mota a Hanyarsu Daga Bauchi Ƴan agajin ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah wa Iqamatis Sunnah (Izala) reshen Jihar Gombe sun tsallake rijiya da baya, bayan da motarsu ta yi hatsari a hanyar su ta dawowa daga jihar Bauchi, inda suka halarci Kamfin na ƴan agaji. Rahotanni…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Agajin Izalar Jos Sunyi Hatsari” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe
Published: January 4, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe
Published: January 4, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar YobePublished: January 4, 2026 at 1:30 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Akalla mutane 25 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 13 suka jikkata sakamakon hatsarin jirgin ruwa da ya faru a yankin Nguru, jihar Yobe a Najeriya. Wasu mazauna yankin sun bayyana yadda jirgin ya nutse a tsakiyar ruwa, lamarin da ya sa fasinjoji da dama suka shiga cikin haɗari kafin a samu agaji. Waɗanda…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 2 3 … 10 Next

Sabbin Labarai

  • Najeriya Ta Dauki Hayan Amurkawa Don Kyautata Alaka Da Trump Game Da Kisan Kiristoci
  • Gwamnatin Tarayya Ta Cimma Yarjejeniya Da Kungiyar Malaman Jami’oi
  • Kabiru Vice: Najeriya Zata Iya Nasara A Kan Moroko AFCON 2025.
  • Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
  • An Kaddamar Da Rijistar Zamani Ta Zamowa Mamba A Jam’iyar APC

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Amurka Ta Kulla Yarjejeniya Da Kasashe Hudu Domin Inganta Kiwon Lafiya Labarai
  • Tsohon Shugaban Brazil Bolsanaro Zai Tafi Gidan Yari Labarai
  • Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe Najeriya
  • Gwamnatin Najeriya Ta Dauki Matakai Don Farfaɗo Da Maɗaba’ar Gwamnati Labarai
  • ‘Yan-Ta’adda Sun Yi Ma Wasu Mutane Yankan Rago A Jihar Neja Labarai
  • Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki Amurka
  • Kudi Sunfi Rayuwar Mutum Muhimmanci A Asibitocin Najeriya Kiwon Lafiya
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 15 A Kasar Australiya Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.