Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus
Ministan Tsaron Najeriya, Alh. Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga mukaminsa yau Litinin A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 1 ga Disamba, wadda ya aika wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Badaru Abubakar ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki ne saboda yanayin rashin lafiya. Shugaba Tinubu ya amince da murabus ɗin…
Ci Gaba Da Karatu “Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus” »

