Zelensky Na Buƙatar Ganawa Da Trump Domin Cimma Matsaya Kan Batutuwa Masu Sarƙaƙiya
Shugaba Zelensky na Ukraine ya bayyana bukatar ganawa da shugaba Trump, domin cimma matsaya dangane batutuwa masu sarkakiya da suka hada da iko kan wasu sassan kasar, a yunkurinda kasashen suke yi na kawo karshen yaki da kasar take yi da Rasha, sakamakon shawarwari da aka gudanar a baya bayan nan tsakanin jami’an Amurka dana…

