RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH
Hukumar Samar da Ruwa da Tsaftar Muhalli a Karkara ta jihar Gombe, Dake Arewa Maso Gabashin Najeriya wato RUWASSA, ta shirya taron masu ruwa da tsaki domin tantancewa da tabbatar da ingancin wasu muhimman tsare-tsare uku da hukumar ta samar a ƙarƙashin shirin NG-SURWASH. An gudanar da taron ne domin bai wa masu ruwa da…
Ci Gaba Da Karatu “RUWASSA Ta Hada Masu Ruwa Da Tsaki Domin Inganta Aiwatar Da Shirin NG-SURWASH” »

