Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas
Mutane shida sun rasa rayukansu yayin da wata babbar mota dauke da yashi ta kutsa cikin wani coci a yankin Epe na Jihar Lagos da yammacin Litinin. Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da misalin karfe 8:30 na dare a titin Hospital Road, lokacin da motar ke gangarowa zuwa zagaye (roundabout) sai birkinta ya…
Ci Gaba Da Karatu “Motar Yashi Ta Kashe Mutane Shida A Wani Coci Dake Legas” »

